DAGA NUASIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Jamhuriyar Nijar ta sanar da dakatar da tura danyen man fetur dinta zuwa Jamhuriyar Benin, har sai Benin din ta saki jami’anta...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kun San Alkhairan Da Ke Cikin Kwanaki 10 Na Farkon Watan Zul Hijjah? Zul Hijjah wata ne mai matukar muhimmanci ga mabiya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Fadar shugaban ƙasa ta ƙaryata ikirarin cewa ministan kuɗi Wale Edun ya miƙa ƙudirin biyan mafi ƙarancin albashi na ƙasa N105,000 duk...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumomin Saudiyya sun sanar da ganin jinjirin watan Dhul Hijjah a yau Alhamis. Cikin wata sanarwa shafin Haramain ya wallafa a shafinsa...
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA Biyo bayan wa’adin sa’o’i 48 da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bai wa ministan kudi, Wale Edun, ya gabatar wa shugaban...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jami’an hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi, NDLEA, sun kai samame otal din Emerald da ke unguwar Ladipo a Oshodi,...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN An tsauraran matakan tsaro a harabar babbar kotun tarayya da ke zamanta a kan titin Court Road da ke Jihar Kano, yayin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN A rana irin ta yau 6 ga watan Yuni na shekarar 2014 Allah ya yiwa sarkin na 13 a daular Fulani rasuwa...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kwamishinan ƴan sandan jihar Zamfara, Muhammad Dalijan, ya sanar da kama wani ɗan majalisar dokokin jihar da kuma wani tsohon shugaban ƙaramar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Yan sanda sun kama wani magidanci da ya sayar da ’ya’yansa biyar a kan kudin da bai kai Naira miliyan 1.2 ba...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da wani ƙudirin doka da ke neman ninka albashin Alƙalin Alƙalai Olukayode Ariwoola da sauran manyan alƙalan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A Rahoton da ya bayyana an ji cewar gwamnatin tarayya ta bayyana yadda tallafin man fetur zai iya laƙume kimanin naira tiriliyan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rahotanni sun ambato jaridar The Times ta Ingila, tana cewa ƙungiyar Manchester City ta gabatar da ƙara kan zargin taka doka da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD BASHIR Kotu Ta Tsare Wata Budurwa Da Saurayinta A Gidan Yari Kan Zargin Sace Kayan Lefen ’Yar Uwarsa. Kotun Musulunci ta tsare wata...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA 1. An tabbatar da mutuwar mutum daya, shida sun samu munanan raunuka, 30 kuma sun makale bayan da wata mahakar ma’adinai ta...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN ‘Yan bindiga sun sace wasu malaman jami’ar tarayya ta Dutsin Ma da ke jihar Katsina, Farfesa Richard Kyaram da kuma Dakta Hamza....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya umurci Ministan Kuɗi, Wale Edun, da ya fito da jaddawalin abunda za a buƙata game da...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar kula da aikin ‘yan sanda (PSC) ta sanar da amincewa tare da fitar da jerin sunayen kuratan ƴan sanda dubu 10,000...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Babban bankin Najeriya (CBN) ya ce ba shi da wani shiri na kwace lasisin bankunan Unity da Polaris da kuma Keystone. Rahotannin...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Rahotanni Daga Jihar Kaduna na nuni da cewar wata sabuwar Amarya mai suna Habiba ta gutsurewa Angon ta mai suna Salisu Idris...