A gaskiya abin takaici ne ganin yadda gwamnatocin jihohi ke karkatar da kudaden da aka tanada domin ayyukan raya kasa wajen siyan motocin alfarma na...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar wakilan kafafen yada labarai ta kasa, ta ce ta kauracewa dukkanin wasu harkoki na gwamnatin Jihar Kano ba Tare da Wani...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Kungiyar kwallon kafa ta Doma United, ta yi hatsarin mota ranar Litinin kamar yanda Jaridar DAILY POST. Rahotanni na nuni da cewa ...
A yayin da ake fuskantar raguwar kudaden shiga da kuma kalubalen tattalin arziki a Najeriya Gwamnatin Tarayya ta bullo da wani gagarumin shiri tin shekaru...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Kungiyar kwadagon Nijeriya ta ce ko N100,000 ta yi kadan a matsayin mafi karancin albashi. Kungiyar ta nanata cewa ya kamata...
DAGA ABDUL RAHAMAN MUHAMMAD Masani a bangaren aikin gona kuma malami a Jami’ar kimiyya da fasaha ta Aliko DanGote Dake Wudil Dakta Munir Abdulmumin Yawale yace...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Makarantar koyar da matan aure da ’yan mata sana’o’i mai suna fauza tailoring center dake karamar Hukumar Fagge a jihar kano ta...
DAGA NUASIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA ‘Yan bindiga sun tilastawa mazauna garin Bassa da ke noma a jihar Neja barin gidajensu sakamakon wani mummunan hari da ya yi...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wasu maniyyata guda biyu ƴan asalin jihar Kwara da ke aiwatar da aikin Hajjin bana a ƙasar Saudiyya daga jihar Kwara; Salihu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kebbi ta sanar da rasuwar wani Mahajjacin jihar a birnin Makkah na kasar Saudiyya. Hakan ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Yan Fashi Da Makami Sun Gutsurewe Kabiru Sa’ad Tsakuwa Dan Yatsa Garin Kwatar Waya A Hannunshi Rahotanni na nuni da cewa Ya...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD YASIR Gutsiri tsoma na cigaba da tashi a jam’iyyar APC kan gazawar shugaban jam’iyyar na kasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, wajen gudanar da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Saudiyya ta ce yana da muhimmanci ta kyautata dangantaka da Isra’ila mai makwabtaka “saboda ci-gaban yankin” amma hakan ba zai yiwu ba...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jami’an hukumar kwastom na hukumar hana fasa kwauri ta kasa ne zasu samu horo a farkon shekerar 2025 domin tafikar da shirin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ƙungiyar SERAP mai Fafutukar Yaƙi da cin Hanci a Najeriya da wasu ‘yan Najeriya sun nuna bacin ransu kan yadda aka kashe...
‘Yan Nijeriya na ci gaba da martani kan kashe Naira bilyan 21 don gina sabon gidan da mataimakin shugaban kasa zai zauna. Wikki Times ta ruwaito...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon sanatan Jihar Kaduna ta tsakiya Sanata Shehu Sani ya ce gwamnatin Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru El-Rufai tafi ko wacce...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN 1 — Aikin gyare-gyaren titin Eastern Bypass a cikin birnin Kano ya yi sanadiyar mutuwar mutum shida cikin makonni uku zuwa hudu....
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wani mai gidan haya mai suna Benjamin Apeh ya yanke jiki ya fadi yayin da yake musu da wani ɗan haya saboda...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya kafa dokar ta-baci kan harkokin ilimi a yau 8 ga watan Yunin 2024. An bayyana...