DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA A yayin da yanayin damina ke ci gaba da kankama, an buƙaci al’ummar jihar Kano da su kula sosai wajen amfani da...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Jami’an Bijilante sun kama wani mutum mai suna Bauhari da ake zargi da satar allunan Maƙabartar Unguwa Uku dake karamar Hukumar Tarauni...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Kano ta bayar da umarnin fitar da Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero daga karamar fada ta Nassarawa da yake...
DAGA UASIR SANI ABDULLAHI An sace wata mata mai juna biyu mai suna Mrs Ogunbunmi a Abeokuta, babban birnin jihar Ogun. Jaridar Daily Trust ta ruwaito...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu fusatattun mutane a Bauchi sun hallaka wani mutum mai suna Yunusa a ranar Laraba bayan an zarge shi da yin kalaman...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata babbar kotun tarayya da ke Kano ta yi watsi da duk wani mataki da gwamnatin jihar Kano ta dauka na soke...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Yayin da babbar kotun tarayya da ke Kano ke yin hukunci kan wasu al’amura da suka shafi Masarautar Jihar a yau, rundunar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata babbar Kotun Tarayya da ke Kano ta mayar da karfe 2 na rana a matsayin lokacin da za ta yanke hukunci...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA A yayin da aka samu raguwar ayyukan fadan Daba da kuma kwacen Wayoyin mutane a fadin jihar Kano sakamakon sabbin dabarun da...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Rahotanni sun tabbatar da cewar matashin da aka tura ya Kai kudin fansar wasu mutane 9 da masu garkuwa suka sace,kudin da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar kula da aikin Hajji ta kasa NAHCON ta yabawa wani Alhajin jihar Jigawa daya tsinci wasu makudan dalolin kasar Amurka, Rasha...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ana zaman dar-dar a Kano a daidai lokacin da babbar kotun tarayya a ƙarƙashin Mai shari’a Muhammad Liman ke shirin yanke hukunci...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 1. Gwamnan jihar Ribas, Siminalayi Fubara, ya ce kananan hukumomi 23 a jihar za su yi aiki daga wata Sakatariya ta dabam...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Adadin wadanda suka mutu a aikin Hajji na bana da aka yi a kasar Saudiyya sakamakon yanayin tsananin zafi ya haura 900....
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO A ci-gaba da wasannin rukuni na neman lashe gasar kwallon kafa ta kasashen Turai da ke gudana a Jamus, Turkiyya ta samu...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Wata babbar kotu da ke Abuja ta hana Mataimakin kwamisshinan yan sanda wanda aka dakatar Abba Kyari sabon beli. Saboda haka, zai...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Babban darekta a cibiya dakile yaduwar cututtuka a Najeriya (NCDC), Dakta Jide Idris, ya bayyana cewa suna duna yiwuwar saka dokar ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar yan sandan jihar Legas ta tabbatar da cewa wani mai gadi mai suna Yusuf Akadogo, ya rasa ransa yayin da yake...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jigon Siyasar Kano Buba Galadima, ya gargadi Shugaba Bola Tinubu kan yin katsalandan a siyasar Jihar Kano. A wata hira da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gamaiyar Kungiyoyin farar hula ta Kano wato Kano Civil Society Forum (KCSF) ta rantsar da Sabbin shuwagabannin da za su gudanar...