DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Akalla mutane 200 ne suka mutu sakamakon tsananin zafi da aka fuskanta daga ranar 1 zuwa 13 ga watan Mayu a Yola,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a jihar Legas ta samu wata likita mai kamfanin MedContour Services Ltd., Dr Anuoluwapo Adepoju,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour a zaben 2023, Peter Obi ya ce babbar matsalar dimokuradiyyar Najeriya shi ne ɓangaren shari’a...
DAGA YADIR SANI ABDULLAHI Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja, a ranar Juma’a, ta ki amincewa da neman belin wani babban jami’in kamfanin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Kula da Yanayi ta Kasa (NiMET), ta gargadi wasu kananan hukumomi 14 daga cikin 44 na Jihar Kano, cewar za su...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Da Dukkan alamu dai fadar shugaban ƙasa ta baiwa masu ruwa da tsaƙi damar fara neman wanda zai maye gurbin shugaban jam’iyyar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Asusun Kula da Bashin Karatu ga Dalibai na Najeriya (NELFUND), ya ce zai buɗe shafin neman bashin karatu ga ɗaliban ƙasar...
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA Hukumar kula da gidajen gyaran hali ta Najeriya ta yi nasarar dakile yunkurin shigar da miyagun kwayoyi zuwa gidajen yari. Mai Magana...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An kashe wani matashi mai shekaru 19 mai suna Suleiman Shu’aibu Fagarau da ke sana’ar wankin huluna saboda bacewar wasu huluna guda...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mai martaba sarkin kano Alhaji Aminu Ado Bayero CFR.JP ya bukaci kungiyoyin matan yan sandan kasar nan dasu kara himma wajen hada...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ya zuwa yanzu mutane 15 cikin 30 da ake zargin wani matashi Nafi’u Abubakar da Konawa ta hanyar cinna musu wuta cikin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babban mai shigar da kara na Majalisar Dattawa, Ali Ndume, ya bayyana banbancin cin hanci da rashawa na ‘yan siyasa da sauran...
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA Alkalin Alkalan Jihar Kano, Mai Shari’a Dije Abdu Aboki, ta sauya kotun da za ta ci gaba da sauraron shari’ar zargin cin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Majalisar Zartaswa ta amince da wasu ƙa’idojin da ta bijiro da su a taron ta na ranar Talata. Daga cikin ƙa’idojin,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta haramtawa maza DJ yin wasa a bukukuwan mata a fadin jihar. Babban kwamandan hukumar, Sheikh Aminu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Al’ummar Mazabar Gobirawa na cikin matsanantiyar damuwa tare da bayyana korafin su kan yadda aikin fadada Asibitoci guda 3 ya tsaya cik...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kungiyoyin da ke doka gasar Premier sun shirya kada kuri’a kan ko za su soke na’urar taimawa alkalin wasa ta VAR ko...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Majalisar Dattawa ta sahale wa Shugaba Bola Ahmed Tinubu ciyo bashin Dala miliyan 500 da nufin samar da mitocin wutar lantarki...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar Dattijan Najeriya ta nemi Shugaba Tinubu ya shige gaba domin nema wa kananan hukumomi ‘yanci a wajen jihohi, wanda suka ce...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu ‘yan bindiga dadi sun harbi Firaministan kasar Robert Fico, rahotanni sun ce an harbe Mr. Fico ne jim kadan bayan kammala...