DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Sojoji 5 ne suka rasu, sannan wasu 11 suka jikkita yayin da yan ta’adda suka kai wa sansanin sojoji dake Faskari hari...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ɗan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP a zaben 2023, Atiku Abubakar, da takwaransa na jam’iyyar Labour (LP), Peter Obi, sun yi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A ranar Lahadi ne wasu mutane uku suka rasa rayuwarsu a wani rikicin da ya barke tsakanin wasu ’yan daba a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ɗan takarar Shugaban Ƙasa na Jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar da takwaransa na Jam’iyyar Labour, Peter Obi, sun yi ganawa domin tattauna gwagwarmayar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gungun wasu barayi sun fatattaki masu gadin wasu manyan gonakin shinkafa, suka girbe ta suka yi awon gaba ita a jihar Taraba....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani rahoto ya bayyana cewa yawan mutanen da aka kashe a Najeriya cikin watan Afrilun 2024 ya zarce na watan Maris da...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Majalisun tarayya da na jihohi 36 a Nijeriya za su kashe kimanin Naira biliyan 724 wajen gudanar da harkokinsu a 2024 da...
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA Asusun ba da lamuni na duniya IMF ya gargadi gwamnatin Najeriya da ta cire abin da ta kira tallafin man fetur da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata ɗalibar makarantar ‘Lead British International School’ da ke Gwarimpa a Abuja mai suna Namitra Bwala, ta kai ƙarar makarantarsu tare da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA Wasu tsofaffi masu ’shekaru sama da 7o sun shiga hannun hukuma kan dillanin miyagun kwayoyi a jihohin Binuwai da Ekiti. Jami’an...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon Sanatan Kaduna ta tsakiya Sanata Shehu Sani ya bayyana hakan ne a shafinsa na Facebook Yana Mai cewa kwato ku’din rancen...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumomi a Nijeriya a ranar Lahadi sun ce sun gano wasu haramtattun wurare 50 da ake aikin tace man fetur ba bisa...
DAGA MUHAMMAD YASIR KABIRU Kungiyar kwadagon Nijeriya ta lashi takobin zaman dirshen a gaban ofishin hukumar NERC mai kula da farashin lantarki tare da rufe kamfanonin...
DAGA YASIR KABIRU MUHAMMAD Shugaban Rasha Vladimir Putin ya sauke ministan tsaron ƙasar Sergei Shoigu daga muƙaminsa a wani gagarumin garambawul da ya yi a fannin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A wata gagarumar turjiya kan zabge wa mutane ‘yan kudadensu a asusun ajiyarsu da Babban bankin kasa, CBN ya ayyana da nufin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ba’Amurken nan na farko da a tarihi aka taɓa yi wa dashen ƙodar alade, ya mutu watanni biyu bayan an yi masa...
DAFA YASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA Ana zargin wani matashi mai suna Abdulazeez Idris da kashe ’yar uwarsa mai shekara 6, Aisha Saidu a Unguwar Juma da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnatin Jihar Kogi ta tabbatar da ceto wasu daga cikin ɗaliban da aka sace daga Jami’ar Confluence da ke jihar. A wata...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jami’an hukumar yaki da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA, sun kama tireloli uku na miyagun kwayoyi da suka hada da kwayoyi...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar yaki da cin hanci da karya tattalin arziki (EFCC) ta umarci dukkan ofisoshin jakadanci na Najerika su koma amfani da takardun...