DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Tun daga zaratan mawakan Gabas ta Tsakiya, zuwa da masu rawa na Mariachi na Mexico da ke sanya ƙatuwar malafa, ƴan rawa...
Ministan Kiwon Lafiya da Walwalar Jama’a, Umar Pate, ya danganta tsadar magunguna da hauhawar farashin su, cewa faɗuwar darajar Naira ce ta haifar da hakan a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Alhazai ta Najeriya NAHCON a ranar Alhamis ta ce za a fara jigilar maniyyata zuwa kasar Saudiyya a ranar 15...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A ranar Alhamis da karfe 6:50 na safe ne aka wayi gari da ganin gawar wata Jaririya sabuwar haihuwa da aka...
DAGAV YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyoyin farar hula sun nuna damuwarsu kan janyewar jami’an ‘yan sanda daga hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano,...
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA Hukumar Kula da Yanayi ta Najeriya (NiMet) a ranar Talata ta ce akwai yiwuwar samun ruwan sama a wasu jihohin kasar daga...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnatin Tarayya ta amince da karin albashin ma’aikata daga kashi 25 zuwa 35 na ma’aikatan tarayya. Tsarin albashin ya hada da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin jihar Kano ta ce alkaluma sun nuna cewa cutar zazzabin cizon sauro kadai ta ja kusan kashi 60 cikin 100 na...
DAGAYASIRSANIABDULLAHI Majalisar Dokokin jihar kano ta amince da dokar yin gwajin cutar kanjamau da ta Sikila da kuma sauran cututtuka kafin yin aure. Da yake...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon gwamnan Babban Bankin Najeriya Godwin Emefiele ya bayyana cewar babu wata kotun jiha a Najeriya da zata iya sauraron shari’ar da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandare (JAMB) ta rike sakamakon jarabwar dalibai 64,624 da suka zana jarabawa a bana (2024)....
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnan jihar Katsina Umar Dikko Radda kuma shugaban Ƙungiyar gwamnonin arewa maso yamma a wani zantawa da aka yi da shi a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Burkina Faso ta sake dakatar da wasu kafafen yada labarai daga yada shirye-shiryensu a kasar, sakamakon fitar da rahoton hukumar kare hakkin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta kama wani fasinja dauke da kwayoyin tramadol 4,000 a filin jirgin...
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA Al’umma na ci gaba da fuskantar matsalar ƙarancin man fetur a faɗin Najeriya abin da ya sa masu sayar da man...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnatin jihar Yobe ta ce sanƙarau ta kashe mutum 85 tsakanin Janairu da Afrilu sakamakon ɓarkewar cutar a jihar. Kwamishinan lafiya na...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar JAMB mai shirya jarrabawar neman shiga manyan makarantun gaba da sakandire a Najeriya, ta sanar da sakin sakamakon jarrabawar da dalibai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon Gwamnan jihar Jigawa Alhaji Sule Lamido ya caccaki Gwamnonin Arewacin Nijeriya da suka yi tafiya zuwa kasar Amurka taro kan tsaro,...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Kaduna ta umurci hukumar ƴan sanda da su biya zunzurutun kuɗi har Naira miliyan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mazauna jihar Sokoto da kewaye na fuskantar matsanancin karancin man fetur da ruwan sha a cikin yanayin zafi sama da digiri 42...