DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA Majalisar dokokin jihar Kaduna ta fara binciken Gwamnatin Malam Nasiru El-Rufai akan abubuwa 8 A wani wasika da majalisar jihar Kaduna ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC ta sake kai karar tsohon gwamnan babban bankin kasa, Godwin Emefeile...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban hukumar EFCC da ke yaƙi da masu yi wa arzikin Najeriya zagon ƙasa, Ola Olukoyede ya sha alwashin yin murabus idan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnatin tarayya ta ce nan bada jimawa ba zata fara raba bashi ga masu kanana da matsakaitan sana’oi da kuma masana’antu...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Majalisar dattawan Amurika ta amince da kudirin dokar nan da ake cece kuce kansa na haramta yin amfani da shafin TikTok. Al...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata kungiyar kungiyar farar hula mai suna FIDA, ta bukaci gwamnatin jihar Kano data aiyana dokar ta baci a bangaren samar...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Malamin Jami’ar, Farfesa Mfonobong Udoudom na Jami’ar Nigeria (UNN) da ke Nsukka a jihar Enugu, ya fada koman hukumar makarantar ce bayan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin jihar Sakkwato da ke arewa maso yammacin Najeriya ta tube wasu sarakuna ciki har da ‘yan majalisar sarkin Musulmi a kan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rahotanni sun nuna cewa Hukumar EFCC mai yaki da masu karya tattalin arziki ta kama tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama, Hadi Sirika....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI ‘Yan uwan wata amarya da gungun fasinjoji sun dakile yunkurin yin garkuwa da mutune a jihar Zamfara. PR Nigeria ta rawaito cewa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Fasinjojin sun tsallake rijiya da baya, bayan jirgin saman da suka hau ya shige cikin jeji da su a Jihar Legas. A...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mutane 10 suka mutu a lokacin da wasu jirage masu saukar ungulu na sojojin Malaysia biyu sun yi karo da juna,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu zai kuma halarci taron tattalin arzikin duniya da aka shirya gudanarwa a ranakun 28 zuwa 29 ga...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Majalisar Dattawa ta gayyaci ministan lantarki, Adebayo Adelabu, da manyan jami’an Hukumar Wutar Lantarki ta Kasa (NERC) su gurfana a gabanta don...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN A yayin da ake ci gaba da lalubo hanyoyin kawo karshen matsaloli masu alaka da ayyukan ta’adanci a Najeriya, ofishin mai baiwa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu yara biyar sun mutu a cikin wata mota da suka shiga suna wasa, inda motar ta kulle kanta suka kasa fita....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar kula gidajen gyaran hali reshen jihar Kano, ta ce karuwar masu jiran shari’a a cibiyoyin tsare masu laifi a jihar abu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babbar Kotun Tarayya da ke Kano ta jingine dakatarwar da aka yi wa Shugaban Jam’iyyar APC na Ƙasa, Abdullahi Ganduje, a...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta ja hankalin al’umma kan wani labari da wata jarida a arewacin Najeriya ta wallafa wanda ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A rana Irin ta yau a shekarar 1990, Manjo Gideon Orkar, ya kori jihohin Kano, Sakkwato, Katsina, Borno, Bauchi daga Nigeria, bayan...