DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Iran ta gargaɗi Isra’ila kada ta kuskura ta ce za ta kai harin ramuwar gayya kan kasar Iran bayan harin rokoki da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Tsohon ɗan takarar gwamnan Legas a zaɓen 2023, ƙarƙashin ADC, Funso Doherty, ya nemi a yi binciken ƙwaƙwaf tare da soke...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Wasu rahotanni na cewa masu kutse daga Iran sun katse wutar lantarki na birnin Telaviv na Isra’ila. Kasar Iran ta harba jiragen...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Isra’ila ta bayyana cewa ta rufe dukkanin makarantun dake kasar, a yayin da Iran ta ayyana yiwuwar kai na ta harin na...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar JAMB da ‘yan sanda sun gargadi masu jarrabawa da ke shirye-shiryen jarrabawar gama-gari ta 2024 (UTME) da su kula da shiga...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA An buƙaci Musulmi da su ci gaba da aiwatar da kyawawan halaye da darussan da suka koya a lokacin Azumin Ramadan da...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Sojojin Najeriya sun bayyana bankaɗo wani dillalin bindigogi, wanda aka samu muggan makamai a gidan sa da ke jihar Delta. Cikin wata...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Likitoci a kasar Bietnam sun ceto rayuwar wani matashi ta hanyar ciro kifi mai rai, mai tsawon mita 30 daga cikinsa, inda...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Kaduna Uba Sani ya bayyana cewa a tsawon shekaru 20 ba a gyara manyan asibitocin Kaduna guda 32 ba, lamarin da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu mahara ɗauke da muggan makamai sun kutsa kai cikin sakatariyar Gwamnatin Jihar Oyo, inda suka yi yunkurin ƙwace iko da ofishin...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Daurawan matasa a garin jama’ar Kwagwar dake Karamar Hukumar Gezawa a jihar Kano su ka rufe babban Masallacin garin tare da hana...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wanda ya mutu bai sauri ba, wanda kuma ke raye bai yi jinkiri ba. Shekara 17 ke nan cur da wadansu ballagazai,...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wakilin gidan Talabijin na Channels, Joshua Rogers, da aka yi garkuwa da shi a jihar Ribas ya shaki iska ‘yanci. An yi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A yayin da ake zaman ɗar-ɗar tsakanin Isra’ila da Iran, bayanai sun ce mahukunta a Tehran sun “fito da makamai masu linzami...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamna Siminalayi Fubara na Jihar Ribas, ya bayyana cewa tsohon Gwamnan Jihar Ribas, Nysome Wike, ya sauka mulki ba tare da kulawa...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf yace nan bada jimawa ba gwamnati zata fara ciyar da daliban Makarantar firamare abinci kamar yadda...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sanda a jihar Kano ta fara gudanar da bincike kan al’amarin da ya biyo bayan zargin fille kan wani...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da wani dan jarida kuma wakilin gidan talabijin na Channels, Joshua Rogers, a gidansa da ke...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mako guda bayan karin kudin wutar lantarki a wasu sassan Najeriya kamfanonin rarraba wutar sun gaza bayar da wutar da suka yi...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP a zaben 2023, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya bayyana cewa APC da PDP dan juma...