DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar Shirya Jarrabawar Neman Gurbin Karatu a Manyan Makarantu (JAMB) ta bai wa ɗaukacin cibiyoyin CBT umarni kan cewa, su sa a...
DAGA NASIRU ADAMU Wani jami’in gwamnatin Iran ya shaida wa kamfanin dillancin labarai na Reuters cewa babu wani harin makamai masu linzami da aka kai a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A karon farko tun bayan zaben 2023, Atiku Abubakar da Nyesom Wike sun hadu wajen taron jam’iyyar PDP. Sai dai Premium Times...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Sama da ɗalibai 1,680 mahara suka arce da su, yayin da kuma suka kashe aƙalla ɗalibai 180 a hare-haren da suka riƙa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Abdulazeez Ganduje, wanda shi ne babban ɗan tshohon gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje, ya kai wa shugaban hukumar yaƙi da cin hanci...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Hukumar Kula da Abinci Ingancin da Magunguna ta Kasa (NAFDAC) ta haramta amfani sabulun Dex Luxury saboda illarsa ga lafiyar dan Adam....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jami’an Hukumar Yaki da masu karya tattalin arziki (EFCC) sun kai samame gidan tsohon gwamnan jihar Kogi Bello da ke Abuja. Wakilin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babbar Kotun jihar Kano mai lamba 4 ƙarƙashin mai Shari’a Usman Na’abba ta soma sauraron ƙarar da Gwamnatin Kano ta shigar da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babbar Kotun Jihar Kano ta tabbatar da dakatarwar da aka yi wa Shugaban Jam’iyyar APC na Kasa, Dokta Abdullahi Umar Ganduje, daga...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kimanin mutane 45 ne aka ruwaito sun rasa rayukansu sakamakon barkewar wata cuta mai ban mamaki a kauyen Gundutse da ke karamar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A yayin da Isra’ila ke nazarin yadda za ta mayar da martani kan harin da Iran ta kai a karshen mako, Amurka...
DAFA YASIR SANI ABDULLAHI Farfesa Joseph Utsev, Ministan Albarkatun Ruwa da Tsaftar muhalli, ya yi gargadin cewa kananan hukumomi 148 a fadin jihohi 31 na daga...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar Kwadago ta kasa ta NLC tare da TUC ta ‘yan kasuwa, sun nemi gwamnati ta biya ₦615,000 ga ko wane ma’aikaci...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Tsagin jam’iyyar NNPP karkashin jagorancin Major Agbo ya sanar da dakatar da Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano daga cikin...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar ƙatin ɗan ƙasa (NIMC) ta bayyana cewa har yanzu ‘yan Najeriya miliyan 95 na buƙatar yin rajistar katin shaidar ɗan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘Yan Sanda a Jihar Legas ta tabbatar da tsare wani sojan Nijeriya bisa zargin daɓa wa wani ɗan acaɓa a wuƙa...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa da sauraron korafe-korafen jama’a ta jihar Kano ta shigar da sabbin tuhume-tuhume kan almundahana a kan tsohon gwamnan jihar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sanda a jihar Edo da ke kudu maso kudancin Najeriya, ta kama wasu mutane uku da ake zargi masu garkuwa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wata hatsaniya ta kaure tsakanin sojoji da matasa ‘yan Adai-daita sahu (Napep) a garin Gashuwa, shalkwatar karamar hukumar Bade a jihar Yobe,...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA A daidai lokacin da al’ummar Nijeriya ke ci gaba da dandana kudarsu kan karin kudin man fetur sakamakon janye tallafin mai da...