News
DA DUMI DUMI: An ga watan babbar sallah a Saudiyya
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI
Hukumomin Saudiyya sun sanar da ganin jinjirin watan Dhul Hijjah a yau Alhamis.
Cikin wata sanarwa shafin Haramain ya wallafa a shafinsa na X, ya ce gobe Juma’a ne ɗaya ga watan na babbar salla.
Da Dumi-Dumi: Wale Edun Ya Mika Wa Shugaba Tinubu Sabon Tsarin Mafi Karancin Albashin Ma’aikata
Hukumomin na Saudiyya sun kuma ce ranar Asabar 15 ga watan Yuni ne za a yi tsayuwar Arafa, yayin da za a yi Idin babbar sallah ranar Lahadi 16 ga watan na Yuni.
Tuni dai miliyoyin maniyyata ke ci gaba da isa Saudiyya a ƙoƙarinsu na aiwatar da ibadar aikin Haji.
-
News2 days ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
Opinion6 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News2 days ago
Zaben 2027: INEC Ta Amince Da Atiku Abubakar, ‘Yan Takarar ADC 470
