DAGA MARYAM BASHIR MUSA Babban mai tsawatarwar Majalisar Dattijan Najeriya Sanata Muhammad Ali Ndume ya ce ba wannan ne lokacin da ya dace a yi ƙarin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kwamishinan ‘yan sandan jihar Edo Funsho Adehboye ya hana ‘yan sanda kwacewa da duba woyoyin hannu na mutane yayin da suke sintiri...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir-Yusuf, ya maida wa tsohon Gwamnan Kano, Abdullahi Ganduje zafafan raddi, dangane da zargin kasawar da ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani ‘dan Najeriya ya yi amai da kuma kashin dauri 80 na hodar ibilis da ya hadiye a cikin sa, lokacin...
DAGA MISBAHU EL-HAMZA Jihar Kano ta zama kanun labarai kusan duk shekara akan matsalar ruwa a cikin watan Ramadan Rahotanni na nuni da cewa ana...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Innalillahi wa’inna ilaihi rajiun!!! Allah ya yiwa Dan majalisar dokokin Jihar Kano mai wakiltar Bagwai da Shanono, Hon Halilu Ibrahim...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Aƙalla sojojin Nijeriya shida sun riga mu gidan gaskiya sakamakon kwanton-ɓaunan da mayaƙan Boko Haram suka yi musu a hanyar Biu-Buni Yadi...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar ‘yan sandan jihar Bayelsa ta tsinci gawar wata budurwa mai shekaru 14, mai suna Shallon Ebitare a ban dakin wani otel...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Yayin da al’umar musulmi ke daf da kammala ibadar Azumin Ramadana, aiwatar da shirin gwamnatoci na ciyar da mabukata a cikin wannan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shugaba Kasa Bola Ahmad Tinbu, zai bar Abuja babban birnin Najeriya ranar Lahadi zuwa Legas don yin bikin karamar sallah. Hakan na...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, yace halin rashin tsaro da Najeriya ke fuskanta abu ne da hukumomin tsaro za su...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar yaki da cin hanci da Rashawa ta Najeriya EFCC, ta gabatar wa babbar kotun jihar Legas sabbin tuhume-tuhume kan tsohon gwamnan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kwanaki ne Ofishin Kula da Basuka na Kasa (DMO) ta bayar da kididdgar yawan basukan da ake bin jihohi 36 na kasar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin tarraya ta sanar da wani sabon tsari na ƙaddamar da sabon katin ɗan-ƙasa wanda ya sha bamban da wanda ake da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar zabe mai zaman kanta na kasa (INEC) ta rushe babban taron jam’iyyar LP na kasa da ya gudana a Nnewi cikin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar kula da aikin Hajji ta kasa NAHCON ta ce jimillar maniyyatan kasar dubu 50 ne ake sa ran zasu sauke farali...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta ce jami’anta sun kama mutum 120 da ake zargi da yin daba da garkuwa da mutane...
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA Wani rahoton Hukumar Kula da Duwatsu (USGS) ta Amurka ya bayyana cewar, da safiyar Juma’ar nan, wata girgizar kasa ta afkawa yankin...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP a zaben 2023, Atiku Abubakar, ya ce karin kudin wutar lantarki zai kara haifar da...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnan jihar Jigawa Malam Umar A. Namadi ya dakatar da kwamishinan ma’aikatar kasuwanci kuma mamba a majalisar zartarwa ta jihar, Alhaji Aminu...