DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Biyo bayan korafe-korafen da al’umma keyi a kan shirya fina-finan dake nuna fadan Daba da harkar Daudu a jahar Kano. Shugaban Hukumar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta JAMB ta sake tsawaita lokacin rajistar neman gurbin karatu na (D.E) shekarar 2024....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Kula da Wutar Lantarki ta Najeriya (NERC) ta amince da karin kudin wutan lantarki ga kwastomomin da ke karkashin rukunin samun...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Matakin hukumar da ke kula da hada-hadar albarkatun man fetur na karin farashin gas ya sanya fargabar yiwuwar farashin wutar lantarki ya...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Gwamnatin jihar Zamfara ta kafa dokar hana zirga-zirga daga karfe 7:00 na dare zuwa karfe 6:00 na safe a kan iyakokin jihar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sabon shugaban ƙasar Senegal, Bassirou Diomaye Faye, ya naɗa shugaban babbar jam’iyyar adawa, Ousmane Sonko a matsayin firaiministan ƙasar. Ousmane Sonko dai...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Kamfanin YAKAM MULTIMEDIA masu Jaridar Inda Ranka ya taya Babban Editan Jaridar Yasir Sani Abdullahi Abdullahi murnar zagayowar ranar haihuwar sa, inda...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Masu ibada a wani masallaci da ke Gusau, babban birnin jihar Zamfara, sun tsere a ranar Talata a lokacin da wasu ‘yan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kamfanin sadarwa na MTN a Nijeriya ya fara wani yunkuri na karin farashin kudin kira da na sayen data ga kwastomominsa a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ƴan fansho a jihar Kano sun bukaci hukumar kula da asusun fansho ta jihar ta hanzarta sayar da gidajen da hukumar EFCC...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal ya musanta cewa gwamnatinsa ta karbo bashin kudi naira biliyan 14.26. Gwamnan ya kara da cewa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ƙungiyar Ƙwararrun Jami’an Yaɗa Labarai da Hulɗa da Jama’a na Bankunan Najeriya, sun bayyana cewa lallai tabbas bankunan Najeriya za su iya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hajiya Fatima Aliko Dangote ta tallafawa Fitacciyar kungiyar yan jaridu ta (Arewa Online journalist Forum) da tallafin Shinkafa don rage raɗaɗi a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ’Yan Sandan Jihar Borno, ta damƙe wasu mutum takwas da ake zargi da hannu a kisan wani malami a Jami’ar Maiduguri...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta bayyana cewa jami’anta sun kama wani matashi da ya sato babur daga Babban Birnin Tarayya Abuja...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaba kasa Bola Ahmad Tinubu zai bar Abuja, babban birnin Nijeriya domin halartar bikin rantsar da zababben shugaban kasar Senegal, Bassirou Diomaye...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon Sanatan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani, ya ce yayi hasashen haka zata faru akan bashin dala miliyan 350 da tsohon gwamna...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Rundunar ƴan sandan jihar Bauchi ta yi nasarar kama Isyaku Babale mai shekaru 30 wanda ke unguwar Dawaki da ke cikin birnin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wasu mazaunan jihar Kebbi sun auka cikin wani gidan ajiyar kaya na gwamnati a unguwar Bayan Kara cikin Birnin Kebbi, inda suka...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An cafke wasu mutane uku kan laifin satar raguna 132 a karamar hukumar Mashegu da ke Jihar Neja. Leadership ta ruwaito cewa...