DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA A wani mataki na rage radadin talauci a tsakanin al’umma, gidauniyyar Dangote ta kaddamar da tallafin rabon abinci na kasa a jihohin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Alhazai ta Najeriya (NAHCON) ta buƙaci maniyyatan bana da su yi gaggawar biyan N1,918,032.91 ƙari a kan kuɗin kujerar Hajjin bana....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Akalla mutane hudu ne suka rasa rayukansu a wani turmutsitsi a ƙoƙarin su na karɓar Zakka da ɗan kasuwa AYM Shafa ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hedikwatar tsaron Nijeriya, ta bayyana cewa dakarunta da hadin guiwar sauran hukumomin tsaro sun ceto ‘yan makaranta 137 da aka sace a...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnatin jihar Kano tare da hadin gwiwar Kungiyoyi masu zaman kansu na kokari wajen ganin an kawo karshen cutar tarin fuka dake...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA A ƙalla ‘yan bindiga, ɓarayin daji da tsageru 97 ne Babban Ofishin Tsaro da ke Abuja ya bayyana a matsayin waɗanda yake...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ministan Tattalin Arziki kuma mai sanyo ido kan fannin kuɗi, Mr. Wale Edun, ya unarci Hukumar Kwastom da ta dakatar da karɓar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon mataimakin shugaban Najeriya Atiku Abubakar ya miƙa ta’aziyyarsa ga mutanen wani ƙauye a ƙaramar hukumar Rafi da ke jihar Neja, kan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu ‘yan bindiga sun kashe akalla mutane 21 a jihar Neja da ke yankin Arewa maso yammacin Najeriya, a wani hari da...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Wani sabon rahoto daga kamfanin ‘’Ernst and Young’’ ya kiyasata cewa, bankuna 17 ne kawai daga cikin bankuna 24 da ake da...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kimanin makonni biyu da suka gabata ne aka ‘yan bindiga suka sace yaran su 16 a wata makatrantar Almajirai da ke kauyen...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Kano da Abba Kabir Yusuf ya yi umarni a gudanar da bincike kan mutanen da gwamnatinsa ta bai wa kwangilar raba...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu dalibai uku dake karatu a Jami’ar jihar Nasarawa dake Keffi sun gamu da ajalinsu a dalilin turmutsitsin amsar tallafin shinkafa da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata babban jami’ar ma’aikatar tsaron Amurka ta Pentagon ta shaidawa Majalisar a ranar Alhamis cewa, Amurka ba ta samu wata bukata a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sakataren zartarwa na hukumar kula da asibitocin jihar Kano Dakta Mansur Mudi Nagoda ya yi kira da jama’a da su kara hakuri...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA An samu bullar cutar Mashako yayin da ta kashe yara hudu a kauyukan karamar hukumar Mingibir ta jihar Kano. Wata sanarwa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta sake gurfanar da tsohon gwamna Murtala Nyako da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani ƙudirin doka da ke neman a dinga bai wa masu takaba hutun watanni biyar ya yi nasarar tsallake karatu na biyu...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya buƙaci ƴan majalisar wakilan ƙasar da su daina yawan yi wa ministoci da shugabannin hukumomin gwamnatin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ramadana wata ne mai alfarma da Musulmai ke shafe tsawon watan suna Ibadar azumi, ɗaya daga cikin daya da cikin shika-shikan Musulunci....