Connect with us

News

CBN ta janye daga karawa Yan Najeriya harajin kuɗi bisa umarnin Shugaba Tinubu. 

Published

on

Shugaban Kasa Bola Ahmad Tunibu

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu bayan dawowarsa daga godon tafiya ya tarar da wani umarnin Babban Bankin Najeriya na CBN na shirin karawa Yan Najeriya kuɗi, kaso 0.5

Advertisement

Sai dai Shugaban Tinubu ya nuna rashin jin dadinsa tuni ya tura umarni akan Babban Bankin Najeriya CBN ya sauka daga kan wannan kuɗiri na karawa yan Najeriya haraji a bankuna don samar da tsaron yanar gizo.

Mutum 857 sun kamu, mutum 156 sun mutu daga Janairu zuwa Afrilu Sakamakon Cutar Zazzabin Lassa

Tinubu ya bayyana cewa, wannan tsari na babban Bankin kasa bai da ce da wannan lokacin ba, saboda halin da Yan kasa ke ciki a Yanzu. Inji Tinubu..

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending