DAGA MARYAM BASHIR MUSA Babbar Kotun Majistare da ke zama a Ado-Ekiti shalkwatar Jihar Ekiti, ta hana Chibike Nwakedi mai shekara 43, cewa kada ya yi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An ɗage ƙaddamar da shirin bayar da lamuni ga ɗaliban Nijeriya wanda aka shirya fara shi a gwamnatin Bola Tinubu, sa’o’i 48...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA Rundunar sojin Najeriya ta bukaci hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC da ta bibiyi wadanda ke da hannu wajen...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban kasa Bola Tinubu ya yi kira ga gwamnonin jihohi da su yi watsi da sabanin siyasa su hada kai da gwamnatin...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Wani magidanci mai suna Zakari Hamza mai shekara 45, ya gamu da ajalinsa a hannun ɗan uwan matarsa, mai suna Magaji Salisu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar EFCC ta bayyana wa kotu cewa tsohon Gwamnan Kogi, Yahaya Bello na da masaniya da kuma hannu a cikin harƙallar da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A yayin da ake fuskantar matukar zafin yanayi da kuma ibadar azumin watan Ramadan, yanzu haka jama’a na ci gaba da kokawa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA Wani mai sana’ar POS a jihar Kano ya mayar da kusan naira miliyan 10 da wani kwastomansa ya yi kuskuren tura...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnatin Najeriya ta karɓo rancen dala biliyan 1.3 domin kammala aikin titin jirgin ƙasa daga Kano zuwa Maraɗi da ke Jamhuriyyar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnati tarraya da jihohi da kuma kungiyoyi masu zaman kansu dole ne su yi abin da ya dace don tarwatsa ta’addanci yankin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Dakile Yaduwar Cututtuka ta Kasa NCDC ta bayyana cewa akalla mutum 96 sun kamu sannan cutar ta yi ajalin mutum 23...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya bayar da umarni a buɗe iyakokin ƙasar da na Nijar nan take. Mai magana da...
DAGA KHADIJA NASEER MUSA Kungiyar Manyan Ma’aikatan Jami’o’in Najeriya (SSANU) da takwararta ta Ma’aikatan Jami’ar da ba Malamai Ba (NASU) sun ayyana shiga yajin aikin gargadi...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Sakataren zartarwa na hukumar kula da asibitocin jihar Kano Dr Mansur Mudi Nagoda ya bayyana godiyarsa ga gwamnan jihar Kano Alh Abba...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An tsinci gawar wani mutum da ba a san kowane ne ba yashe a kan titi a birnin Kano. An tsinci mutumin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban kasa Bola Tinubu ya kwaɗaitar da attajirai da su waiwayi musamman talakawa da marasa galihu a wannan lokaci na azumin Ramadan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ƙungiyar Ƙwadago ta Ƙasa (NLC) ta ce ya zama wajibi gwamnati a dukkanin matakai ta yi ƙarin albashi domin bai wa ma’aikata...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A yau Litinin ne gwamnatin jihar Oyo ta haramta amfani da mazaunin Take Away wajen saka abinci. Rahotanni sun bayyana cewa, majalisar...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA An jaddada bukatar da ake da ita ta sabbin kwamatin rikon kwarya da aka rantsar a jihar Kano da su ba da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamna Abba Yusuf na Jihar Kano ya roƙi Shugaba Bola Tinubu ya gaggauta buɗe kan iyakoki, domin a samu damar shigo da...