DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon mai jan ragamar mutanen da suka fi kowa kuɗi a duniya, Jeff Bezos ya maye gurbin da ya bari shekaru...
Hukumar EFCC ta kama manyan motoci 21 danƙare da buhunan abinci za su nausa Chadi, Kamaru a iyakar Najeriya Premium Times ta ruwaito cewa an kama...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Direbobin manyan motoci a Najeriya yanzu haka na barazanar shiga yajin aikin duba da irin hare-haren da suke fuskanta yayin jigilar...
TIRƘASHI: Wasu kaya sai Amale ! Idan Rana ta fito ai tafin hannu baya iya rufeta. Ina ma’abota Hulda da DATA domin gudanar da harkokin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun ƙolin Amurka ta garƙame ƙofar duk wani yunƙuri na Colorado na cire sunan Donald Trump a cikin takardun kada ƙuri’a na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Bankin raya kasashen nahiyar Afrika (AFDB) ya sha alwashin tallafa wa bangaren noma a Nijeriya da jarin dala milyan 134 da nufin...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA A baya-bayan nan ne wasu mutane da ake jin sun kai 300 suka fasa wani rumbun ajiye kayyaki a unguwar Karmo da...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Farashin garin kwaki ya ƙaru da kashi 50 bisa 100 a garin Enugu, jihar da ake sarrafa shi haiƙan, kuma ana...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar da ke sa ido kan harkar sadarwa ta Najeriya, NCC ta tabbatar da rufe layukan masu wayoyin salular da basu haɗa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ƙungiyar Dattawan Arewa, NEF, ta yi gargaɗin shirin da ake zargin ana yi na kwashe wasu jiragen yaƙi daga Kwalejin Koyon...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsangayar Injiniyoyi Ta Kasa Reshen jihar kano karkashin jagorancin Eng. Lawan Usman Isah da hadin gwiwar Kungiyar Kwararru Ta Kasa Reshen Jihar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf da Shugaban Hukumar Hisbah, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa sun yi sulhu a tsakaninsu biyo bayan murabus...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Yanzu-Yanzu: Gwamnan Kano na ganawa da Sheikh Aminu Daurawa DETAILS SOON
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Kungiyar Manyan Ma’aikatan Jami’o’in Najeriya (SSANU) Mohammed Ibrahim ya ce za su tafi yajin aiki idan gwamnati ta ki biya musu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Matamakin shugaban Ƙasa Kashim Shettima, ya bayyana cewa abin da aka shuka a baya shi ake girba a yanzu dangane da tsadar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun ƙolin Amurka ta soke yunƙurin Colorado na haramta wa Donald Trump shiga zaɓen fitar da gwani na shugaban ƙasa. Babbar kotu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Jos (JED) ya shawarci abokan huldarsa a Jihar Gombe da kada su biya kowa kudin gyara na’urar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Mista Kabir Nadabo, Kwamandan hukumar kiyaye hadurra ta kasa (FRSC) na jihar Kaduna, ya ce akalla mutane 12 ne suka mutu sannan...
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA Yar takarar shugaban kasa karkashin jam’iyyar Republican, Nikki Haley, ta yi nasara a zaben fidda gwani, sai dai dole ta yi nasara...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yansanda a birnin tarayya Abuja, ta ce ta kama wasu mutane 15 da ake zargi da lalata wani rumbun ajiyar kaya...