DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon shugaban Nijeriya, Muhammadu Buhari, ya ce, magajin kujerarsa Shugaba Bola Tinubu, yana taka rawar gani sosai tun bayan hawansa mulki watanni...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Katafaren Bankin Zuba Jari na Duniya, wato Goldmans Sachs, ya yi wa Najeriya kyakkyawan fatan cewa nan da watanni 12 masu zuwa,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Najeriya ta fitar da jerin jihohin kasar nan 14 da makarantun su ke cikin haɗari, dai-dai lokacin da ƴan bindiga...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ya zuwa ranar Talata,12 ga Maris, ake sa ran Majalisar Dattawa za ta yi zama kan zargin da Sanata Abdul Ningi (PDP...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA A ranar Alhamis ne shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu zai kaddamar da shirin bayar da lamuni na dalibai da aka dade ana...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ta sanya dokar hana fita hutu ga likitoci da ma’aikatan jinya da sauran ma’aikatan kiwon lafiya da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rahotanni sun tabbatar da cewa aƙalla almajirai 15 aka arce da su zuwa cikin daji, a wani farmakin da aka kai musu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yanzu – Yanzu Gobara ta tashi a Gidan Wutar Lantarki dake Dan Agundi Rahotanni sun nuna cewa Wutar ta tashi ne da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rahotanni daga Kasar Saudiyya sun tabbatar da ganin jinjirin watan azumin Ramadan na bana a sassa daban-daban na kasar a ranar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar tace Fina-finai da Dab’i ta jahar Kano ta bada umarnin kulle dukkannin gidajen Galar dake fadin jahar Kano. Wannan na...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Hukumar Kwastam, Bashir Adeniyi ya bayyana cewa shugaban ƙasa Bola Tinubu ya umarci hukumar ta mayar da duka abincin da ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Fitaccen malamin addinin musuluncin a Najeriya Sheikh Ibrahim Khalil, ya ce mata za su iya magance matsalar najeriya idan aka basu...
Gwamnatin Jihar Kano Ta Yi Alkawarin Hadin Gwiwa Da Kungiyar Mawallafa Jaridun Yanar Gizo Ta The Association of Online Media Guild Kungiyar mawallafa jaridun...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ƴan bindiga sun sace ɗalibai firamare da na sakandare kusan su 200 a makarantarsu da ke ƙauyen Kuriga a karamar hukumar Chikun...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya fashe da kuka a lokacin da ya ke jawabi a wurin taron karrama marigayi Herbert...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar wakila na wai yunkuri domin kara yawan tarar da ake ci kan wadanda aka samu da lefin wulakanta Tutar Najeriya daga...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kwamitin ba gwamnati shawara kan matsalolin gidajen yari da yadda za a warware matsalolin wanda Sufeto Janar na ‘yansanda, Kayode Egbetokun ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA Kungiyar mata ‘yan jarida ta NAWOJ reshen jihar Kano ta ce daga cikin sama da mutum 1,000 da ake cin...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Ma’aikatar Lafiya ta jihar Kano ta karyata labarin da wasu kafafen yada labarai suka buga na cewa an samu barkewar cutar kyanda...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA Wasu jiragen sama biyu sun yi karo da juna a Nairobi babban birnin kasar Kenya inda rahotanni suka ce an...