DAGA YADIR SANI ABDULLAHI Rundunar sojan Nijeriya ta musanta rade-radin da ake yi mata cewa tana yunkurin yin juyin mulki ga zababbiyar gwamnatin shugaban Nijeriya, Bola...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ƙungiyar Ƙwadago ta Ƙasa (NLC) ta ce ta na da masaniyar cewa gwamnatin tarayya ta ɗauki sojojin-hayar wasu zauna-gari-banza domin su...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar Ƙwadado ta NLC, ta zargi gwamnatin tarraya da kitsa kai wa ‘ya’yanta hari a lokacin zanga-zangar da ƙungiyar ta shirya...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Rade-radin cewa Ibrahim Badamasi Babangida (IBB) ya gargadi Shugaba Tinubu game da juyin mulki ba gaskiya Sai dai, akwai shafukan sada...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaba Bola Ahmad Tinubu ya yi wata ganawa tare da wasu mambobi na kamfanoni masu zaman kansu a ranar Lahadi. Daliy Post...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Jami’an hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi a Najeriya sun chafke wasu mutane mambobin wata kungiya dake hada-hadar miyagun kwayoyi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Fitaccen malamin addinin Musulunci a Najeriya, Sheikh Aminu Daurawa ya zama Malamin da ya fi kowanne Malami tarin mabiya a shafin Facebook...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gamayyar shugabannin ƙungiyoyin ‘yan kasuwar Kano da suka yi wani gangami da kira da gwamnatin Bola Tinubu sun shawarci gwamnatin Njeriya da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu fasinjojin jirgi da suka fusata a filin jirgin sama na Malam Aminu Kano MAKIA, da ke jihar Kano, sun gudanar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rahoton ayyukan da Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta gudanar cikin shekarar 2023, ya tabbatar da cewa an kashe Naira biliyan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce za ta samar da isasshen tsaro ga ‘yan kasuwar sayar da magunguna na kasuwar Sabon...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babbar Darakta a rukunin kamfanonin Dangote, Hajiya Fatima Aliko Dangote, ta bayyana cewa rukunin kamfanonin Dangote ba su da hannu a...
An tsige Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Zamfara, Hon Bilyaminu Moriki, yayin da Hon. Bashar Gummi ya karɓi ragamar shugabancin majalisar. Rahotanni na nuni da cewa,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babbar Kotun Jihar Kano da ke zamanta a Miller Road, ta yi fatali da karar da wasu daliban Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An yi awon gaba buhunan shinkafa da kwalayen taliya da sauran kayan abinci daga motocin Jama’ar gari sun tare hanya suna tare...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Majalisar Dattawa ta yi kira ga Gwamnatin Tarayya kan kadabta cire tallafin labtarki duba da ƙuncin rayuwar da ake fama da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Majalisar dattawan Najeriya, Godswill Akpabio yace gwamnatin tarayya ta bai wa kowannne gwamnan jiha naira biliyan 30 domin amfani da su...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rahotanni da muke samu yanzu haka jami’an hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC sun yi dirar...
DAGA YADIR SANI ABDULLAHI Hukumar tsaro ta DSS ta bukaci kungiyoyin kwadago NLC su janye zanga-zangar da suka shirya gunadarwa fadin Najeriya kan tsadar rayuwar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jami’an tsaron hadin gwiwa sun karbe ikon majalisar dokokin jihar Jigawa a daidai lokacin da ake kokarin tsige kakakin majalisar Hon Aliyu...