DAGA YASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA Shugaba Bola Ahmad Tinubu ya ganawa da gwamnonin jihohi a fadar shugaban kasa da ke Abuja. Taron ya samu halartar mataimakin...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Majalisar Dattawa ta kafa kwamiti mai mambobi 45 da za su yi aikin gyaran fuska ga kundin tsarin mulkin Najeriya na 1999....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rayuwar ‘yan Najeriya da dama ta tabarbare matuka sakamakon tashin farashin kayan masarufi, lamarin da ya tilasta fita wajen neman abinci da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar NUPRC mai sa ido kan harkokin man fetur a cikin ruwa a Najeriya ta kammala shirye-shiryen sauya matsugunnin wasu ofisoshinta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin tarayyar Najeriya na neman ma’aikacin CBN, Odoh Ocheme da wasu mutane biyu bisa zargin sa hannun tsohon shugaban kasa Muhammadu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shirin AGILE a jihar Kano zai ci gaba da shigo da masu ruwa da tsaki domin sake bunkasa shirin ta hanyar...
Wani tsalelan Ustaz mai suna Ibrahim Assalafi dake zaune a unguwar burget ya mika kokin barar sa ga mahukunta dasu aura masa Murja Ibrahim Kunya...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Shahararren dan wasan kwallon kafa da ke buga wasa a kungiyar kwallon kafa ta Al Nassr, Cristiano Ronaldo ya buga wasansa na...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnantin Tarayya ta maida wa Gwamnonin PDP raddi, bayan sun kwatanta halin da tattalin arzikin Najeriya ya ke ciki da irin na...
DAGA YASIR KABIRU MUHAMMAD Wasu ‘Yan Majalisun sun bukaci kasar da tayi watsi da tsarin mulkin shugaban kasa mai cikakken ikon da ake amfani da...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Runduanr ’Yan Sanda Naira ta kama su ne da kufin fansa Naira miliyan tara a hannunsu da kuma makamai da rigar...
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu Zai Kaddamar Da Kwamitin Gyaran Mafi Karancin Albashi Ranar Talata A wata sanarwa da shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa Femi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ministan Wutar Lantarki na Nijeriya Adebayo Adelabu ya ce kasar ba za ta iya ci gaba da biyan tallafın wutar lantarki...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar kula da birnin tarayya Abuja, ta rusa gidaje sama da 15,000 na haramtattun gidaje da gidajen kwana a gundumar Gwarinpa da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A ranar Alhamis mai zuwa Shugaban Kasa, Bola Tinubu zai bar Abuja zuwa birnin Addis Ababa na kasar Habasha. Hakan na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin tarayya ta bukaci hukumar ‘yan sandan kasa da kasa ta INTERPOL ta sanya idanu akan wasu ‘yan najeriya uku akan zargin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da manhajar daukar bayanan ma’aikatan gwamnati da ƴan fansho da ƴan siyasa wajen biyansu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin tarayya ta ce tana aiki domin kafa hukumar ƙayyade farashin kayayyakin abinci a matsayin maslaha ga hauhawar farashin kayan masarufi a...
’Yan sanda sun kama wani korarren soja da ke bai wa jagoran ’yan bindigan Jihar Zamfara, Bello Turji da yaransa kayan sojoji. Korarren jami’in Sojan Saman...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Awara, wani nau’in kayan abinci ne na gida da ake yi daga Waken Soya, yanzu haka ana tsananin bukata ta a yankuna...