DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Fitattun mawakan Najeriya da suka hada da Burna Boy, Davido, Tems, Ayra Starr, Olamide, da Asake, basu yi nasara ba a Kyautar...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Hukumar kwastam ta Najeriya ta yi bayani kan batun kashe wani matashi da aka yi a garin Jibiya na jihar Katsina,...
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN), Olayemi Cardoso, ya bayyana cewa cinkoson ma’aikata ya yi yawa sosai a Hedikwatar CBN da ke...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Yan sanda sun cafke ’yan bindiga mata biyu tare da gungun wani jagoran ’yan bindiga da ake nema ruwa a jallo...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyoyin Kwadago na Nijeriya, NLC da TUC reshen jihar Jigawa sun yi watsi da batun biyan karin albashin Naira 10,000 da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Yaki da Masu Karya Tattalin Arziki (EFCC) ta cafke wani shugaban coci kan damfarar mabiyansa kudi Naira biliyan 1.39. Jami’an EFCC...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An karrama masu fasahar zane zane wato “Art” da kyautuka domin Karfafa masu gwiwa wanda HERWA HEART OF ART INITIATIVE ta...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano yace zai roki shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya sa baki domin nemo mafita kan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gamayyar Kungiyoyin Arewa 593 daga jihohi 19 na Arewacin Nijeriya ( AREWA CONSENSUS MOVEMENT) sun bayyana cewa lokaci yayi da za’a kawo...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babbar kotun jiha da ke nan Kano ta sanya ranar 12 ga Fabrairu domin sauraron karar da Sheikh Abduljabbar ya shigar yana...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA An shiga rudani a yankin Riverain da ke Karamar Hukumar Sagbama a Jihar Bayelsa, yayin da wani saurayi ya sare kan budurwarsa....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Kula da Zirga zirgar Ababen Hawa ta jiha KAROTA ta kama daya daga cikin wadanda ake zargi da farwa Jami’anta...
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wani da ake zargi da garkuwa da mutane da kuma barayin shanu, inda ta...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Hukumar wasan kwallon kafa ta duniya ta FIFA, ta sanar ranar Lahadi cewa za a buga wasan karshe na cin kofin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Duk da shirga-shirgan ayyukan da Gwamna Namadi yake rantamawa a faɗin jihar Jigawa, mutanen yankin Buji da Birnin Kudu sun wasa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mazauna Minna, babban birnin jihar Neja, a ranar Litinin, sun gudanar da zanga-zangar nuna adawa da tsadar rayuwa a najeriya, tare...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jam’iyyun ADP, LP sun lashe kujerun Sanata da Ƴan Majalisu a Filato An bayyana dan takarar jam’iyyar Labour Party, LP, Daniel...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kwalejin koyar da aikin shari’a ta Kano wato (Aminu Kano college of Islamic and Legal studies), ta sanar da fara karatun...
DAGA MUSLIM YUNUS ABDULLAHI Shugaban kamfanin bunkasa albarkatun ma’adanai na Jihar Kaduna, Dakta Mohammed Nura Sani Hussaini ya bayyana cewa a duk fadin Nijeriya yankin Birnin...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Babban Bankin Najeriya (CBN) ya ƙaryata raɗe-raɗi, zargi da wata kafar yaɗa labarai ta fitar cewa zai canja Dala biliyan 30...