DAGA MUSLIM YUNUS ABDULLAHI Majalisar dokokin Jihar Kaduna ta fara nasari da shirye-shiryen dawo da dokar Tsaftar Mahalli na karshen wata-wata Hakan ya biyo bayan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Hukumar Yaki da Rashawata kasa EFCC, Ola Olukoyede, ya bayyana cewa hukumar ta bankado yadda wata kungiyar addini a Nijeriya...
Rahotanni na nuni da cewa wata gobara da ta tashi a cocin gidan David da ke karamar hukumar Ikeja a jihar Legas. Amodu Shakiri, mai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani hasashe da aka yi game da kungiyar ECOWAS mai wakilan kasashe yankin yammacin Afirka 15 na rasa ikonta a kan wasu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun ƙoli ta tabbatar da zaɓen gwamna Ahmadu Fintiri a matsayin halastaccen gwamnan jihar Adamawa. Mai shari’a John Okoro wanda ya...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Ƙasar China ta zartar da hukuncin kisa kan wani mutum da matarsa bisa laifin kashe ƙananan ‘ya’yansu biyu domin su ji daɗin...
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA Wata gobara ta lalata shaguna da dama tare da kashe mutum daya a babbar kasuwar Gusau da ke jihar Zamfara. Jaridar DAILY...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN An yanke wa tsohon Firaiministan Pakistan Imran Khan da matarsa hukuncin zaman gidan yari na shekara 14 kan samun su da laifin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya mayar wa babban mai hamayya da shi na Jam’iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar da martani bayan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar Dattawa ta gayyaci shugabannin tsaro domin su zo a zauna don tattauna matsalar tsaron da ke kara kamari a kasa. Sai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A ranar Talata aka rantsar da Hon. Oludaisi Elemide a matsayin sabon Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Ogun inda ya maye gurbin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA) a Jihar Kano, ta samu nasara a shirinta na “Operation...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN A duk lokacin da masoya guda biyu suka hau wata turba ta son juna kokuma tsaka da soyayya tabbas akan samu farin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kasar Afrika ta Kudu ta doke Morocco da ci 2-0 a wasan daf da na kusa da na karshe a gasar...
Dan Majalisar dattawan daga Jihar Kano, Sanata Abdurrahman Kawu Sumaila yaki amincewa da bukatar shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu na maye gurbin Babban daraktan dake...
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA Tsohon gwamnan Jihar Kogi Yahaya Bello ya ce yana biyayya ga jagorancin Abdullahi Umar Ganduje a matsayin shugaban jam’iyyar APC mai mulki...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Sakamakon rage darajar Naira da Babban Bankin Najeriya ya yi, da nufin samun wadatar Dala a hada-hadar ƙasar nan, darajar Naira...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA reshen jihar Kano, ta kama wasu mutane 198 da ake...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar, ya zargi Shugaba Bola Ahmed Tinubu da wasa da lamarin jagorancin kasar a yayin da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin tarraya ta kaddamar da wani kwamiti mai wakilai 37 da zai aiki kan mafi karancin albashin ma’aikata na kasa da...