DAGA MATYAM BASHIR MUSA Rundunar Ƴan sandan Jihar Legas ta ce ta kama wasu babura na ƴan kasuwa masu haya guda 355 a wani samame...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Majalisar Dokokin Jihar Ogun ta tsige Shugabanta, Kunle Oluomo, daga kan mukaminsa. Rahotanni na nuni da cewa sha takwas (18) daga cikin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ministan Tsaro, Mohammed Abubakar Badaru, ya kaddamar da kwamitin aiwatar da ayyuka na mutane takwas domin samarwa da kuma sanya na’urorin sa...
DAGA MUSLIM YUNUS ABDULLAHI Rundunar sojin Najeriya ta bayyana cewa dakarunta sun kashe ‘yan ta’adda 43 sannan sun kama wasu 76 a yankin Kudu maso Kudancin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Malam Abba Adamu Koki ya ce rabuwar kawunan yan arewa da ake samu shi ne babban abin da ke kawo koma...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An kama babban ɗan’adawar nan na jihar Kano Danbilki Kwamanda tare da tasa keyarsa zuwa gidan yari. Jaridar Inda Ranka ta ruwaito...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mahukunta Jami’ar Bayero da ke Kano (BUK) da rundunar ‘yansandan jihar Kano sun karyata jita-jitar da aka yada cewa, masu garkuwa da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Taraba ta dauki matakan haramta hawan babur kowane iri a fadin Jalingo, babban birnin jihar, da kuma takaita zirga-zirgar babura masu...
DAGA ABDULLAHI SALEH UMAR Gwamnatin Tarayya ta ce za ta samar da manhajar tsarin rancen kudin dalibai. Hakan ya fito ne a cewar Babban Sakataren Hukumar...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Rundunar ƴan sandan Nijeriya ta ce ta yi nasarar kama wasu mutum biyu, ciki har da wani Shugaban Ƙaramar Hukumar Jihar...
DAGA SALIM BELLO SALE Gungun ‘yan bindiga fiye da su 100 sun shiga ƙauyen Tashar Nagulle, suka tattara mutane wuri ɗaya, sannan suka darzaza cikin...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO An tabbatar da kamuwar mutum biyu da cutar Zazzabin Lassa a Babban Birnin Tarayya Abuja. Sakatariyar Hukumar Lafiya ta birnin, Adedolapo...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kungiyar Sanatocin Arewa NSF ta yi Allah-wadai da mayar da wasu sassan babban bankin Najeriya da hedikwatar hukumar kula da filayen jiragen...
DAGA YASOR SANI ABDULLAHI Gwamnatin tarayya ta hannun babban sakataren Hukumar Baiwa Dalibai Bashi, Dr. Akintude Sawyer ya sanar da shirinta na kaddamara da baiwa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Super Eagles ta tsallake zuwa zagaye na gaba na gasar cin kofin nahiyar Afirka (AFCON) bayan ta doke Guinea-Bissau da ci 1-0...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Kwamitin Amintattu na Gamayyar Kungiyoyin Arewa, Alhaji Nastura Ashir Sharrif ya ce rashin manhaja na bai daya da jami’an tsaro...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Manajan Darakta na kamfanin Yakam Multimedia Muhammad Muhammad Zahraddin na taya murnar nasarar da Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya samu...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kwana kaɗan bayan Gwamnatin Jihar Legas ta kafa dokar hana sarrafawa, sayarwa da zuba abinci cikin robar ‘take-away’, yanzu haka an bayar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI ’Yan Majalisar Dojojin Jihar Filato wadanda kotun daukaka kara ta kwace kujerunsu sun lashi dowawa bakin aiki. A ranar Litinin ’yan...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta soke kasafin kudin Jihar Ribas na Naira biliyan 800 na shekarar 2024 da Gwamna Siminalayi Fubara ya gabatar....