Connect with us

News

Yadda Zanga-Zangar Tsadar Rayuwa Ke Gudana A Najeriya

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI

A yau ne kungiyoyin kwadago a fadin Najeriya suke gudanar da zanga-zanga saboda tsadar rayuwa da kasar ke fama da ita a sakamakon cire tallafin man fetur da gwamnati ta yi da kuma faduwar darajar Naira.

Advertisement

 

A halin a ake ciki farashin kayan masarufi sun ninninku a kasar, sannan har yanzu gwamnatin ba ta cika alkawarin da ta yi na karin albashi da kuma tallafin abinci da sauransu domin rage wa ’yan kasar radadin tsadar rayuwa da ke ci gaba da addabar su ba.

Advertisement

 

Ga hotunan yadda zanga-zangar ke gudana,

Advertisement

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending