DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Akalla shaguna 100 ne suka kone a wata gobarar da ta tashi a tsakar dare a tsohuwar Kasuwar Panteka da ke...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI mamallakin katafaren shagon sayar da kayan masarurin nan mai suna ‘Shoprite Mall’ ya ce ficewar sa daga Kano na wucin gadi ne...
DAGA HALIFA ADAM YAU Kimanin watanni bakwai da barin mulki, tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tabbatar cewa tabbas ya ɗauki wasu tauraran matakai da suka...
DAGA ABDULLAHI MUSA SALEH Kwamitin yaki da shan miyagun kwayoyi da kwacen waya a Jihar Kano ya kafa kotun tafi-da-gidanka domin gaggauta hukunta masu laifi. Shugaban...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan jihar Oyo, a kudancin Najeriya, Seyi Makinde ya tabbatar da mutuwar mutane biyu, yayin da wasu mutane 77 suka jikkata a...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnatin jihar Kano ta ware Naira biliyan 8 domin gina manyan makarantun firamare guda uku a fadin jihar. Makarantun a cewar Gwamna...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Al’ummomin Karamar Hukuma Giwa a Jihar Kaduna sun gudanar da zanga-zanga a Fadar Sarkin Zazzau kan matsalar ke addabar yankinsu. Matasa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaba Bola Ahmad Tinubu ya karya wata sabuwar doka da ya saka a kwanakin baya na rage yawan ƴan rakiya da za...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jigo a jam’iyyar NNPP Injiniya Buba Galadima ya bayyana cewa idan Rabi’u Kwankwaso ya ce magoya bayansa su faɗa wuta, to rabin...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Ɗan majalisar dattawa da ke wakiltar tsakiyar jihar Kebbi, Sanata Adamu Aliero, ya bayyana cewa ci gaba da rufe iyakar Jamhuriyar Nijar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jam’iyyar NNPP a jihar Kano ta baiwa al’ummar jihar tabbacin gudanar da sahihin zaben shugabannin kananan hukumomi da za a yi...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Wani mummunan abu ya fashe a wata fitacciyar tashar iskar gas a unguwar Sango da ke Ibadan, babban birnin jihar Oyo....
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya, NSCDC, ta cafke wani da ake zargi mai suna Chinana Tali bisa zargin safara da yunkurin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Jose Mourinho ya fuskanci sallamarsa ta shida, a wannan karon da kungiyar kwallon kafa na AS Roma bayan kusan shekaru uku...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Talata ya buƙaci ƴan Najeriya da su yi haƙuri da gwamnatin tarayya, yana mai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Kasa Bola Ahmad Tunubu ya Jinjnawa Tsohon Shugaban Kasa Muhammadu Buhari sabida Rashin Yin Katsalandan Cikin Gwamnatinsa. Bola Ahmad Tunubu ya...
DAGA NUASIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA A wani rahoton da Hukumar Bada Agajin Gaggawa ta jihar Neja ta fitar a karshen shekara ta 2023 ya nuna cewa da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu, a ranar Talata ya gana da hafsoshin tsaro da sauran shugabannin hukumomin tsaro a fadar gwamnati da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A ci gaba da sauke nauyin da ya rataya a wuyanta na samar da karin kudade ga bangaren kiwon lafiya, Asusun Kula...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani matashi da ake zargi da ƙwace wa wata mata waya a Kano ya rasa ransa sanadiyyar raunukan da ya samu...