DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon Ministan Sadarwa, Farfesa Isa Ali Pantami, ya jagoranci tallafin tara kudi ga iyayen ‘yan mata shida da aka yi garkuwa da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta tabbatar da samun rahoton wani matashi da ya zare Dan bida ya kwaci wayar wata...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tawagar Super Eagles ta Nijeriya ta buga canjaras a wasanta na farko a gasar AFCON ta bana inda ta buga da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Dakile Yaduwar Cututtuka ta Kasa NCDC ta bayyana cewa daga shekarar 2022 zuwa 2023 yara 303 sun kamu sannan cutar Bakon...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hassana Gambo matashiya Mai Sana’ar Wanzanci a wata zantawa da TRT Afirka ta yi da ita ta bayyana yadda ta tsinci kanta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamna Bala Mohammed na Jihar Bauchi ya ce kwana bakwai ya kasa barci saboda jiran hukuncin Kotun Koli kan zabensa. Bala Mohammed...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hotuna: Yayin Da Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf Ke Kan Hanyarsa Ta Jihar Kano SERAP ta bukaci Godswill Akpabio da...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kungiyar SERAP mai fafutukar Kare Hakkokin Tattalin Arziki da tabbatar da demokradiyya, ta bukaci Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, da Kakakin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta ce jami’anta sun yi nasarar kama wasu mutane biyu da ake zarginsu da satar janareta...
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta cafke wani yaro dan shekara 17 mai suna Abdulmuminu Tasiu bisa laifin damfarar wani mai...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Hukumar yaki da cin hanci da rashawa a kasa EFCC ta sake bude wani sabon babin bincike a kan wasu tsoffin gwamnoni...
DAGA MUSLIM YUNUS ABDULLAHI Rundunar Sojin Kasa ta Najeriya ta fara bincike kan kisan gilla da ake zargin dakarunta sun yi wa wasu Fulani 11 a...
DAGA AMINU ABDULLAHI Dan majalisar dokokin Kano mai wakiltar Bebeji Hon. Ali Muhd Tiga ya taya Abba Kabir Yusuf, murnar nasarar da ya samu a kotun...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Masana harkokin siyasa da shari’a a Najeriya na ci gaba da tofa albarkacin bakinsu game da hukunce-hukuncen da kotun ƙolin ƙasar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Yan Nijeriya sun soma matsa lamba ga rundunar ‘yan sandan kasar bayan wasu rahotanni sun nuna cewa masu garkuwa da mutane sun...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Jihar Kano Yusuf Ya Nada Kwankwaso, Shekarau , Ganduje Mukami A Kano Gwamna Yusuf ya bayyana hakan a Abuja ranar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kimanin ‘yan Nijeriya miliyan 104.16 ke da lambar shaidar zama dan kasa wato National Identification Numbers (NIN) zuwa ranar 31 ga...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin jihar Jigawa ta haramta yin amfani da lambobin gwamnati a motocin maaikata da sauran alumma na kashin kansu. Shugaban Hukumar...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kwamishinan lafiya na jihar Kano Dr. Abubakar Labaran Yusuf ya bayyana nasarar da gwamna Abba Kabir Yusuf ya samu a kotun...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Al’ummar garin Tudun Biri da ke Karamar Hukumar Igabi a Jihar Kaduna suna cike da mamakin yadda garinsu ya yi fice a...