DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An tuhumi kungiyar kwallon kafa ta Gombe United da laifin karya dokokin NPFL bayan rashin samar da ingantaccen tsaro a wasansu...
’Yan bindiga sun sace matafiya 30 a kan babbar hanyar Abuja zuwa Kaduna. Lamarin ya faru ne ranar Lahadi a Dogon-Fili kusa da Katari a Karamar...
DAGA KHALIFA ADAM YAU Gwamnatin jihar Kano ta amince da kashe fiye da Naira biliyan daya ga Jami’ar Yusuf Maitama Sule (YUMSUK) da Jami’ar Kimiyya da...
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA Rundunar ’Yan Sandan Jihar Katsina ta kama wani mutum da buhu 45 na kayan maye. Kakakin rundunar, ASP Abubakar Sadiq-Aliyu, ne...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Wata kotun soji a Jamhuriyar Nijar ta bayar da umarni a saki Salem, wato dan hambararren shugaban kasa Mohamed Bazoum Salem. An...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN An ci tarar Kano Pillars Naira miliyan 10 saboda jinkirin da kawo tsaiko wajen haska wasa kai tsaye a wasan su...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Bayan lallasa kungiyar kwallon kafa ta Al-Gharib 12-0 Super Eagles sun sha kashi a wurin kungiyar Guinea da ci biyu babu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaba kasa Bola Ahmad Tinubu ya kori manyan jami’an hukumar kula da gasa ta tarayya (FCCPC), Mista Babatunde Irukera da Darakta-Janar da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun Majisatare a Kano ta dage shari’ar matar auren nan Hafsat Surajo (Hafsat Chuchu), wadda ake zargin ta yi wa wani...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya sauke babban basarake kuma Ohimeghe Igu na Koton-Karfe, Alhaji Abdulrazak Isa Koto, tare da wasu...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kotu ta umarci Gwamnatin Tarayya da Hukumar yaki da Masu Karya Tattalin Aziki (EFCC) su biya tsohon Gwamnan Babban Bankin Najeriya...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Masu amfani da layin Glo ba za su iya kiran layukan MTN ba a Najeriya nan ba da jimawa ba. Hakan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Bayanan da Akanta Janar ta Tarayya, Oluwatoyin Madein ta yi ranar Asabar, ta tabbatar da haramcin gabza zunzurutun Naira miliyan 585.2...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A wannan makon ne dai kotun kolin Nijeriya za ta saurari kararraki 21 da suka shafi rigingimun zaben gwamnoni da aka...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar da ke Hana sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta kasa (NDLEA), sun yi nasarar kama wata matashiya mai suna Bilkisu...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Ana neman wata matar aure kan zargin ta da sa kashe bazawarar da mijinta zai aura. Wadda ake zargin ita ce...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince a biya bashin naira biliyan 12 da kungiyoyin wasannin Nijeriya suke bi, daga ciki...
DAGA USMAN IBRAHIM BELLO Hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya NSCDC reshen jihar Kano ta kama wani matashi dan shekara 25 mai suna Alkasim Ya’u...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Kungiyar SERAP mai fafutukar Kare Hakkokin Tattalin Arziki da tabbatar da demokradiyya ta yi barazanar gurfanar da shugaban kasa Bola Ahmed...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Wasu ‘yan bindiga sun harbe ‘yan sanda biyu tare da yin garkuwa da ‘yan uwa 7 a karamar hukumar Bwari da...