Connect with us

News

Kotu ta Sanya Rana domin sauraron daukaka karar Abduljabbar Nasir Kabara

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI

Babbar kotun jiha da ke nan Kano ta sanya ranar 12 ga Fabrairu domin sauraron karar da Sheikh Abduljabbar ya shigar yana kalubalantar hukuncin kisa da aka yanke masa.

Wani dalibin Malamin Musa San Turaki Fali daga jihar Bauchi ne ya shigar da karar a madadin malamin.

Babbar Magana: Wani Saurayi Ya Sare Kan Budurwarsa 

Sai dai bayan zaman da aka yi a yau litinin lauyan gwamnati ya nemi da a bashi lokaci domin nazartar karar, yayin da shima lauyan wanda ya shigar da karar ya nemi karin lokacin.

Hakan ce ta sanya mai shari’ar bayan nazartar dukkanin bangarorin biyu ya sanya ranar 12 ga Fabrairu domin saurarar batun.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending