DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP a zaben 2023, Atiku Abubakar, ya bayyana aniyarsa ta jagorantar gamayyar jam’iyyun adawa domin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN ‘Yansanda sun tabbatar da cewa mutane shida ne suka jikkata a wata arangama tsakanin jami’an tsaro da ‘yan bindiga a kan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shugaban kasa Bola Ahmed TINUBU ya nada jarumin masana’antar Kannywood Ali Nuhu a matsayin Shugaban hukumar kula da fina-finai ta Nigeria....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar kafafen yada labarai ta yanar gizo watoThe Association of Online Media Guild ta taya gwamna Alhaji Abba Kabir Yusuf na...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon shugaban majalisar dattawan Nigeria Dr. Abubakar Bukola Saraki ya taya gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom da Bala Muhammad...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun ƙoli ta tabbatar da Caleb Mutfwang a matsayin halastaccen gwamnan jihar Filato. Mutfwang na Jam’iyyar PDP ya samu kuri’u 525,299 inda...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun kolin Najeriya da ke zamanta a birnin tarayya Abuja ta tabbatar da Alhaji Abba Kabir Yusuf a matsayin zababben gwamnan...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yanke wa ɗan kirifto mai suna Benjamin Ikaa ɗaurin shekara biyar a gidan...
DAGA MUSLIM YUNUS ABDULLAHI Hukumar yi wa kasa hidima, NYSC, ta fitar da sabuwar dokar cewa daga yanzu duk wanda zai yiwa ƙasa Hidima sai ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ruguza hukumomin gudanarwar Bankin Union, Polaris da Keystone a ranar Laraba, tare da sauke shugabannin bankunan, Babban Bankin Najeriya, CBN ya naɗa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Mataimakin gwamnan jihar Nasarawa Dakta Emmanuel Akabe ya ziyarci Wasila Suleiman yau a asibitin kwararru na Dalhatu Araf Lafia Ya kuma...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ana zargin ma’aikacin banki ya saci N3,390,000 daga asusun kwastoma a bakin United Bank Of Africa UBA dake Sharada a jihar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Yanzu haka dai hankulan ƴan jihar kano ya koma kacokan kan hukuncin kotun ƙoli da zata ya ke a ranar juma’a kan...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Kotun majistare a jihar Kano ta daure wani matashi Yusuf Haruna mai shekara 18 a gidan gyaran hali bisa laifin kashe limami...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wata gaggarumar tarzomar yajin aiki ta kunno kai a jihar Kwara yayin da kungiyoyin kwadago suka bayar da wa’adin kwanaki 14...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI ‘Yan bindigan da suka yi garkuwa da wani tsoho mai shekara 70 Pa Adeife Adelaja sun bukaci a biya su naira...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kotu ta tura tsohon Ministan Makamashi kurkuku, bayan tartsatsin harƙallar wutar Mambilla ya babbake rigar sa Hukumar EFCC ta gurfanar da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ƙungiyar tuntuɓa ta Arewa Consultative Movement (ACM), ta yi kira ga Shugaban Ƙasa Bola Tinubu kan ya dakatar da Ministan Harkokin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kotun koli ta tsayar da ranar Juma’a 12 ga watan Junairu 2024 don yanke hukunci na karshe kan takaddamar zaben gwamnan Kano...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN. Babban bankin Najeriya (CBN) ya rusa shuwagabannin bankuna da shugabannin bankunan Union, Polaris Bank, Keystone Bank da Titan Trust Bank. Babban bankin...