DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN. Babban bankin Najeriya (CBN) ya rusa shuwagabannin bankuna da shugabannin bankunan Union, Polaris Bank, Keystone Bank da Titan Trust Bank. Babban bankin...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Rundunar ‘Yan Sandan Filato ta bayyana damƙe mutane uku da ake zargi da safarar muggan makaman da aka yi rikicin kashe-kashe...
Yansandan Najeriya sun fara gudanar da bincike kan shahararren mawaƙin nan na ƙasar Davido bayan ƙarar da abokiyar sana’arsa Tiwa Savage ta shigar a kansa, bisa...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Matashin mai suna Malik Muhammad Kumo, ɗan asalin jihar Gombe ya zabi samar da injin bayin ne domin hucewa al’ummar yankunan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Tsohon gwamnan Kano Malam Ibrahim Shekarau ya yi kira da mabiya da shugabannin NNPP da na APC su rungumi hukuncin da kotun...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gidan Masarautar Saudiyya ya kere mamallakin X (twitter) da shugaban kamfanin Microsoft arziki a duniya, inda darajarsu ta kai dalar Amurka tiriliyan...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Wata mata ta sace jariri awa uku bayan haihuwarsa a Asibitin Kwararru na Dalhatu Arafat (DASH) da ke garin Lafia, Jihar Nasarawa....
DAGA MARYAM BASHIR MUSA A halin da ake ciki, an kuma kama fasfo din tsohuwar ministar Sadiya Umar-Farouk a wani bangare na Sharuddan belin wanda daga...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun kolin Najeriya ta jingine hukunci a karar da gwamnan jihar Filato Caleb Mutfwang ya shigar inda ya bukaci ta tabbatar...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Hukumar Dakile Yaduwar Cututtuka ta Kasa NCDC ta bayyana cewa mutum 1,227 sun kamu da Zazzabin Lassa yayin da cutar ta...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Yawanci akan siffanta mata da rikon amana fiye da maza, musamma a game da abin da ya danganci sha’anin kudi. Hakan...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Wani mai gadi mai suna Andy Ukoh, ya harbe wani dan sanda mai suna Richard Felix, har lahira bisa kuskure yayin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar, ya yi zargin cewa akwai wasu masu hannu a badaƙalar almundahanar kuɗi da ake zargin...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa(INEC) reshen Jihar Kano ta ce ta kammala dukkanin shirye-shiryen gudanar da zaben cike gurbi a kananan hukumomin Kunchi/Tsanyawa,...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Mutane shida sun kone kurmus sannan wasu hudu sun samu raunuka a lokacin da wasu da ake zargin ‘yan ta’addar Boko Haram...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wannan matakin ya zo a dai-dai lokacin da hukumar mai yaki da cin hanci da rashawa ke gudanar da bincike kan wani...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wannan matakin ya zo a dai-dai lokacin da hukumar mai yaki da cin hanci da rashawa ke gudanar da bincike kan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Fitaccen mai kudin nan na Nijeriya Aliko Dangote ya koma matsayinsa na wanda ya fi kowa kudi a nahiyar Afirka, kasa...
DAGA AISHA MUHAMMAD BASHIR Jami’ar Bayero da ke kano,ta musanta rahoton da ake yadawa na cewar an gano farfesoshin bogi har guda 20 a jami’ar....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A yau Talata ne gwamnatin tarayya za ta kafa wani kwamiti na ma’aikatu domin binciken ayyukan digirin bogi. Daraktan yada labarai...