DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata mata da miji sun shiga hannun hukuma kan zargin kashe wani wanda suka yi fada da shi a kasuwa. Rundunar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ma’aikatar Tsaro ta Jamhuriyar Nijar ta ce wani jirgin yakin rundunar sojin saman kasar ya kashe fararen-hula bisa kuskure a harin...
DAGA MUSLIM YUNUS ABDULLAHI Wasu malamai da ma’aikata a Jami’ar jihar Kaduna KASU sun koka da yadda suka ɗauki tsawon shekaru uku suna aiki amma...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shugaba Bola Ahmad Tinubu ya ce zasu yi iya kokarinsu domin ganin an hanzarta inganta wutar lantarkin da duk dan kasa zai...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA A kokarinta na cika wani bangare na ayyukanta na tabbatar da isasshiyar kariya ga lafiyar al’ummar jihar, Ma’aikatar Lafiya ta Jihar Kano...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ƙungiyoyin farar hula na jihohi da ke aiki a Arewacin Najeriya da kuma Kungiyar ta tattara cibiyoyin sadarwa daban-daban na CSOs da...
DAGA MUSLIM YUNUS ABDULLAHI Tsohon Sanatan Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani ya ce ‘yan ta’addan da ke kashe Musulmi a jihohin Katsina, Borno, da Neja,...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya amince da kamfanonin jiragen sama 3 domin jigilar maniyyatan aikin hajjin bana. Hakan na kunshe...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ƴan sanda biyu sun samu raunuka sanadiyyar harbi da bindiga, yayin da aka yi garkuwa da ƴan gida ɗaya mutum bayan...
DAGA AISHA GARBA ‘Yan bindiga sun kashe wasu mutane takwas a lokacin da suka kai wani hari kan ayarin motocin ‘yan kasuwa da ke dawowa daga...
DAGA MARYAM HAMISU SANDA Kungiyar masu Kananan Masana’antu ta Nijeriya (ASBON) ta bayyana cewa, fiye da kananan masana’antu miliyan 10 ne suka durkushe a shekarar da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar dokokin jihar Legas ta amince da kasafin kudin shekarar 2024 na naira tiriliyan 2.267 wanda gwamna Babajide Sanwo-Olu ya gabatar...
DAGA MUSLIM YUNUS ABDULLAHI In ba a Manta ba a ƴan kwanakin da suka shuɗe ne jaridar fobres ta fitar da gwarzon nahiyar Afirka wanda...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Ana fargabar cewa ’yan ta’adda sun kashe wata matar aure mai suna Ammi Adamu Mamman a gidan mijinta da ke rukunin...
DAGA IBRAHIM BELLO SALE Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya bukaci shugabannin tsaron ƙasar da su tabbatar da ɗaura ɗamara domin magance matsalolin tsaron da ƙasar...
DAGA HAUWA IBRAHIM Wasu fusatattun mata da suka gudanar da zanga-zangar nuna rashin amincewa da kashe-kashen da aka yi a wasu kauyuka a jihar Filato a...
DAGA SALIM BELLO SALE Ministan babban Birnin Tarayya Abuja Nyesom Wike, yace gwamnatin taraya ta saki kudi Naira Bilyan 50 daga cikin kwarkwayar kasafin kudin babban...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Majalisar Dattawa ta ƙaryata zargi da raɗe-raɗin da ake yaɗawa, cewa sun karɓi kayan tallafin rage raɗaɗin tsadar rayuwa zuwa mazaɓun...
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nada sabbin manyan daraktoci guda 6 na ma’aikatar kula da harkokin ruwa da tattalin arzikin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ministan ayyuka a Najeriya, Sanata David Umahi ya ce kamfanin gine-gine Julius Berger na neman sama da naira triliyan ɗaya domin...