DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa reshen jihar Kano ta ce ta kama mutane akalla 1,016 da...
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA Babban mai kula da cocin Redeemed Christian Church of God, RCCG Fasto Enoch Adejare Adeboye, ya bukaci ‘yan Najeriya da kada...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Jami’an rundunar ƴan sandan jihar Akwa Ibom sun kama wani Fasto Cocin Dutsen Zion Light House,Mai suna Solomon Ufot Ton bisa zarginsa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kamar yadda lokacin da tsohuwar gwamnatin tsohon Shugaban Ƙasa Goodluck Jonathan ta sha fallasa da tonon silili da tereren satar maƙudan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Binciken da sabuwar kafar yaɗa labarai ta zamani, Bloomberg ta gudanar, ya tabbatar da cewa Naira ce ta uku a jerin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Yaki Da Masu Yi Wa Tattalin Arziki Zagon Kasa (EFCC), ta gayyaci tsohuwar ministar jin-kai, Sadiya Umar Farouk, kan zargin...
Ya ku `yan uwana yan Najeriya, Ina cike da farin ciki a yayin da nake wa Ilahirinmu, matasa da tsofaffi maraba da shigowa sabuwar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar Kwadago ta Najeriya NLC, ta ce gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta yi rashin aminci a kan alkawuran da ta yi...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Mutum goma sha daya ne suka mutu a hare-haren da wasu ‘yan bindiga suka kai a kauyuka biyu na Jamhuriyar Nijar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar Yan Sanda a jihar Jigawa ta ce ta kama wasu mutane biyu bisa zarginsu da satar Gadaje da Katifun Daliban...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sarkin kudan Alhaji Muhammad Bello Haladu ya Taya Mai Martaba sarkin Zazzau Kuma shugaban majalisar sarakunan jihar Kaduna, Ambassador Ahmad Nuhu...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Mataimakin gwamnan ya bayyana jin dadinsa ta yadda manajan daraktan ya yi kokarin gyara hukumar tare da inganta kwarewar ma’aikatansa, inda ya...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Mutane 6 sun mutu wasu 15 suka ji raunuka a wani hatsarin da wata tirela ta yi a hanyar Abacha Raod...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI mamallakin katafaren shagon sayar da kayan masarurin nan mai suna ‘Shoprite Mall’ ya sanar da aniyarsa na dakatar da harkokinsa a Kano...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Duk da makudan kudaden da gwamnatin tarayya ta batar a harkar wutar lantarki, wanda ya kai kimanin naira tiriliyan bakwai, domin...
DAGA MALAM JAFAR HARUNA Malamai sun fahimci cewa temakawa marayu yana cikin dalilin da yake kawo zaman lafıya a tsakanin al’umma. Misali: Duk wanda idan yaga...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Babban alkalin jihar Ondo Olusegun Odunsola ya rantsar da mataimakin gwamnan jihar Ondo Lucky Aiyedatiwa sabon gwamnan Ondo. A jawabinsa na farko,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon sanata mai wakiltar Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani, ya yi kira ga gwamnonin Najeriya da su daina barnatar da kudaden...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRAD’YAN Wata fashewa da ta faru bayan fasa wani bututun ɗanyen mai da ke ƙarƙashin ƙasa a ƙaramar hukumar Ogba/Egebema/Ndoni da ke...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babban bankin Najeriya, CBN ya bai wa ƴan ƙasar tabbaci cewa kuɗaɗen ajiyarsu da ke asusun bankuna ba sa fuskantar wani haɗari...