Tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele ya cika sharuddan belin da mai shari’a Hamza Mu’auz na babbar kotun babban birnin tarayya Abuja dake Maitama ya...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, ya umurci daraktan sashen kula da cigaban ƙasa da ya tabbatar da cewa al’ummar Nuwalege da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babban Bankin Najeriya CBN ya sauya matsayarsa kan hada-hada da kuɗin intanet ko kuma cryptocurrency a ƙasar. Jaridar Daily Trust ta...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN An gurfanar da wani matashi a kotu a Kano bisa zargin kashe abokinsa saboda naurar sauraren sauti ta Bluetooth. Ana zargin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sandan jihar Enugu ta kama wani tsohon kansila a karamar hukumar Enugu ta Kudu bisa wasu laifuka da suka hada...
DAGA KABIRUBASIRU FULATAN Mai Binciken CBN na Musamman, Obazee, ya bayyana a cikin rahoton binciken da ya gudanar cewa shirin sauya launin kuɗin da tsohon Gwamnan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar yan sandan jahar Kano ta samu nasarar cafke wata matar aure mai suna Hafsat Surajo mai shekaru 24, bisa zargin ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar Wakilai ta umarci kwamitinta kan harkokin sufurin jiragen sama da ya gayyaci tsohon ministan sufurin jiragen sama, Hadi Sirika, domin ya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gidauniyar tsohon shugaban majalisar dattijai ta ƙasa, Alhaji Abubakar Bukola Saraki, ta buƙaci al’umma da su haɗa kai wajen ganin an cicciɓa harkokin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon Gwamnan Babban Bankin CBN, Godwin Emefiele, ya sanya biliyoyin Naira a asusun bankuna 593 na kasashen Amurka da Ingila da...
DAGA MALAM JAFAR HARUNA Malamai sun fahimci cewa temakawa marayu yana cikin dalilin da yake kawo zaman lafıya a tsakanin al’umma. Misali: Duk wanda idan...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Majalisar dokokin Jihar Jigawa ta amince da fitar da kudi kimanin Naira Bilyan 6 domin gina rukunin gidaje 1,500 da nufin rage...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Da Ɗumi-Ɗumi: Majalisar dattawa ta tanfanda alkalai 11 na kotun koli A ranar Alhamis ne majalisar dattawa ta tabbatar da nadin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A yau Alhamis 21, ga watan Disambar 2023, Kotun kolin Nijeriya da ke Abuja ta fara sauraren karar zaben gwamnan Kano...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD MUHAMMAD Hukumar da ke kula da gidajen yari ta Najeriya, NCoS, ta ce ba ta samu fasa gidajen yari da kai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A ranar Laraba Majalisar Dokokin Jihar Sakkwato ta amince da kudirin Gwamna Ahmed Aliyu na kafa rundunar samar da zaman lafiya...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar ‘yan sanda a jihar Katsina ta ce, ta kama wasu mutane biyar da aka samu da makamai da bindigu kirar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Daya daga cikin ‘yan majalisar dokokin jihar Rivers su 27 da suka fice daga jam’iyyar PDP zuwa jam’iyyar APC, Enemi Alabo...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata kungiya mai bibiyar harkokin kasafin kudi da ake kira ‘BudgIT Nigeria’ ta nemi gwamnatin kasar ta sake nazarin kudurin kasafin...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA A ci gaba da kokarin aiwatar da daya daga cikin manufofinta, wato tallafa wa cibiyoyin ilmin lafiya, Asusun Tallafa wa Lafiya na...