DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN A yau Litinin ne ƙasar Nijar ke cika shekara 65 da zama jamhuriya sai dai lamarin na zuwa ne daidai lokacin da...
DAGA BASHIR AMINU SABO Kotun Musulunci a Jihar Kano ta tsare wasu mutum hudu a gidan yari kan zargin yin da shaye-shaye da kuma buga...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar Dakile Yaduwar Cututtuka ta Kasa NCDC a ranar Asabar ta bayyana cewa zazzabin Dengue ya bullo a jihar Sokoto. Shugaban...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jam’iyyar APC ta musanta batun kulla yarjejeniya da Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ko NNPP kan hukuncin da kotun koli za...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar Yan sanda a jihar Kano sun tsare wani matashi a bayan kanta saboda ya tsokani wata budurwa da salon ‘kin iya...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Hukumar Kididdiga Ta Kasa (NBS), ta ce farashin kayayyaki sun kara hauhawa, idan aka kwatanta da shekarar da ta gabata, kuma...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Sakataren zartarwa na hukumar kula da asibitocin jihar Kano Dakta Mansur Mudi Nagoda ya amince da dakatar da jami’an tsaron asibitin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ƙungiyar SERAP mai fafutukar yaƙi da cin hanci a Najeriya ta shigar da hukumar zaben kasar INEC kara a gaban kotu,...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ministan Tsaro, Abubakar Badaru, ya roƙi Majalisar Tarayya da ta ƙara kasafin kuɗi da aka kasaftawa ma’aikatarsa na shekarar 2024, inda...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yayin da jama’a ke shirin fara tafiye tafiye domin halartar bukukuwan Kirsimeti da na sabuwar shekara a garuruwansu. Rahotanni na nuni...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Sanata Ibrahim Shekarau, ya ce dole ne Gwamnatin Tarayya da na Jihohi su magance talauci, rashin daidaito, da...
Gwamna Uba Sani Ya Nada Mal. Salihu Abubakar Shugaban Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Kaduna. Hakan na kunshe ne ta cikin wata Sanarwa Babban Sakataren...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar Kwadago ta Najeriya NLC ta yi watsi da sanarwar yajin aikin da ake zargin ta shirya yi a ranar Litinin....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar kwallon kafar Arsenal tayi nasarar komawa saman teburin gasar Firimiya sakamakon nasarar da ta samu a kan Brighton da ci 2-0....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta binciki musabbabin barkewar gobarar da ta tashi a sakatariyar karamar hukumar Gwale. Jaridar Inda...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Sabon shugaban hukumar EFCC dake yaki da cin hanci da rashawa , Ola Olukayode ya bukaci majalisar dokokin kasar da ta...
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA Akalla gwamnoni 13 ne ke jiran sauraron sakamakon karshe game da shari’o’in da suka biyo bayan zabukan da aka gudanar a...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO An kama wata mata mai shekaru 75 kan safarar miyagun kwayoyi bayan ana kama ta da tabar wiwi da jarkokin kwayar...
Majalisar Dokokin jihar Kano Ta Sauya Sunan Karamar Hukumar Kunci Hakan na kunshe ne cikin wata takardar da majlisar dokokin jahar Kano ta[wpstatistics stat=usersonline] aikewa ma’aikatar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsoho Shugaban jam’iyyar APC Abdullahi Adamu ya ce ya yanke shawarar janyewa daga lamuran siyasa saboda ya fuskanci yana samun damuwa...