DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kotun ƙolin kasar Indiya za ta yanke hukunci kan ƙarar da ke ƙalubalantar matakin gwamnatin ƙasar na shekaru huɗu da suka gabata...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kungiyar kwallon kafa ta Fc Barcelona ta sha kashi a hannun Girona da ci 4-2 a filin wasa na Olymipicos dake...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO An dage wasan Granada da Athletic Bilbao a gasar La Liga ranar Lahadi, bayan da wani dan kallo ya mutu a filin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar kiyaye hadurra ta tarayya ta tabbatar da mutuwar mutane 18 a wani hadarin mota da ya afku a hanyar Abuja...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Katsina Dikko Raɗɗa, ya yi kukan-kura da ƙumumuwar jan gamayyar rundunar jami’an tsaro, inda suka fafata fatattakar ‘yan ta’adda a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Tawagar ‘yan wasan Super Eagles ta Nijeriya ta yi kasa zuwa mataki na 42 a jerin wadanda ke kan gaba a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani mummunan hatsarin mota ya yi sanadin mutuwar mutum 16 tare da jikkatawa su 17 a jihar Kaduna. Rahotonni sun ambato...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA A ci gaba da jajircewa wajen sake sauya fasalin Kwalejin Koyon Aukin Jinya da Ungozoma domin yin aiki mai kyau da...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya amince da sake bude sabon asibitin masu tabin hankali a Cibiyar Kula da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sanatoci 109 na Tarayyar Najeriya sun bayar da gudunmawar albashin watan Disamba ga wadanda harin bam da ya rutsa da su...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani harin sama da rundunar sojin sama ta kai ya kashe “gomman ‘yan ta’adda” a yayin da suke kokarin tsallaka wani...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin tarraya na nazarin mikawa gwamnatocin jihohi hannayen jarinta a kamfanonin samar da wutar dake fadin kasar, domin sanya ido a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rahotanni sun nuna cewa mutum 400 ne adadin ‘yan Najeriya da jami’an tsaro suka kashe bisa kuskure yayin da suke fafatawa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Fitaccen malamin Musulunci, Sheikh Muhammad Bello Yabo ya bayyana alhilinsa kan yadda ake kashe al’ummar Arewacin Najeriya inda ya ce bala’in...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kungiyar Bournemouth ta je har Old Trafford inda ta lallasa Manchester United da ci 3 – 0 a gasar firimiya, nasarar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An samu rashin zirga-zirgar ababen hawa a kan hanyar Gusau zuwa Dansadau mai matukar hadari a Jihar Zamfara, kamar yadda wata...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Falasdinawa dubu 500 ke cikin barazanar yunwa da kishirwa a biranen da hare-haren Isra’ila ke kara karuwa, kamar yadda gwamnatin Gaza...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Liverpool ta doke Crystal Palace da ci 2-1 a wasan mako na 16 a gasar Premier League da suka kara a Selhurst...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wata ɗaliba ƴar aji ɗaya a Jami’ar Jihar Nasarawa (NSUK), Keffi, Mai suna Maikeffi Redemption Sarah, ta kashe kanta, ta hanyar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta jaddada kudirinta na kin barin cin hanci da...