DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ministan Ma’adinai, Mr Dele Alake, ya bayyana cewa da hannun wasu manyan ƙasa a harkar ɗaukar nauyin ‘yan ta’adda da haƙar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN An kashe ‘yan Najeriya sama da dubu 5, yayin da aka sace dubu 2 da 263 tun daga lokacin da shugaba...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaba Bola Ahmad Tinubu ya amince da dakatarwa da kuma cirewa da maye gurbin wasu manyan jami’an gwamnatin tarayya a karkashin ma’aikatar...
DAGA AHMAD HAMISU GWALE Gwamnatin Kano ta gaza bayar da kudaden Alawus-Alawus ga tawagar da ke wakiltar jihar a gasar cin kofin masu bukata tamusamman...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Akalla mutane 176 suka mutu sanadiyyar fari da tsananin yunwa a Yankin Tigray na kasar Habasha. Wani babban jami’I a yankin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata uwargida ‘yar shekara 24, Sumayyah Abdallah ta zama jarimar dalibar fannin likitanci ta shekarar 2022/2023 kuma ta samu lambar yabo 23...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Najeriya ta cire manyan makarantu na – jami’o’i, kwalejojin Kimiyya da fasaha daga yin amfani da tsarin biyan albashin ma’aikata...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu a ranar Laraba ya gabatar da kasafin kudin shekarar 2024 na naira tiriliyan 2.2 ga majalisar...
Gwamnatin tarraya za ta raba Hukumar Bada Wutar ta Ƙasa gida biyu. A wata sanarwar da aka nuna alamun yin haka, TCN, wato ‘Transmission...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rikicin siyasar jihar Ribas ya dauki sabon salo a safiyar yau Laraba yayin da gwamnatin jihar ta fara rusa majalisar dokokin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ministan sufurin jiragen sama, Festus Keyamo, Ya ce hukumomi dake kula da harkokin sufurin jiragen sama a kasar nan zasu fara...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani mutum mai shekaru 31 ya kashe kansa a jihar Abia, a kudu maso gabashin Najeriya, bayan da aka ce ya yi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ƴan sandan jihar Jigawa ta damƙe wata ƙungiyar masu satar motoci. Rundunar 2IC mai magana da yawun rundunar, ASP Abubakar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Shige da Fice ta Najeriya (NIS) ta ce za ta fara amfani da jirage masara matuka wajen yin sintiri a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban Hukumar zabe mai zman kanta ta kasa INEC Farfesa Mahmoud yakubu ya rantsar da sabbin shugabannin Hukumar a shelkwatar Hukumar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin tarayya ta ce tsarin sake fasalin takardar naira da gwamnatin da ta shude tayi ya sanya manoma cikin matsalar durkushewa. Batun...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan jihar Ondo, Oluwarotimi Akeredolu, ya bukaci mataimakinsa, Lucky Aiyedatiwa, da ya dauki nauyinsa a matsayin mukaddashin gwamnan jahar Ondo yayin da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Ƙididdigar Alƙaluman Bayanai ta Ƙasa, wato NBS ta ce kamfani sun biya Gwamnatin Tarayya harajin Naira tiriliyan 1.74 a matsayin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumomi sun tabbatar da mutuwar wata ma’aikaciyar jinya da ‘yarta, sakamakon hatsarin jirgin ruwa a garin Gamadio da ke karamar hukumar...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Jami’ai a Turkiyya sun ce suna ɗaukar mataki na magance duk wata matsala a ɓangaren wasannin kwallon ƙafa ta hanyar dakatar da...