DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani fusataccen matashi da aka bayyana sunansa da Sadiq Idrissu, ya kashe mahaifiyarsa a Jihar Adamawa, da ya bayyana cewa bai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Da yuyuwar a sake fuskantar tafiya yajin aikin jami’oi a kasar nan a shekara mai zuwa, sakamakon kason da aka ware masu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babban Bankin kasa (CBN) ya dakatar da harajin da akan karɓa yayin da kostomomi suka kai kuɗi mai yawa ajiya a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gamaiyyar kungiyoyin kwadago a kasar nan sunga baiken gwamnatin tarayya kan rashin cigaba a biyan ma’aikata karin albashi na wucin gadi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tawagar ‘yan majalisar wakilai na Arewa ta yi alkawarin bayar da naira miliyan 350 don sake gina kauyen Tudun Biri da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Babbar jam’iyyar adawa ta Najeriya PDP ta nemi hukumar zaben kasar INEC ta gudanar da sabon zabe don cike gibin da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar ƙwallon Afirka ta Caf ta sanar da ɗan wasan gaba na Najeriya, Victor Osimhen, a mastayin gwarzon ɗan ƙwallon Afirka...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dalibai takwas da ’yan bindiga suka yi garkuwa da su daga Jami’ar Tarayya ta Lafia da ke Jihar Nasarawa sun kubuta. A...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban kungiyar dillalan man fetur da iskar Gas ta Arewa (AROGMA), Bashir Ahmad Danmalam, ya bukaci majalisar dattawan Najeriya da ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar dokokin jihar Kano ta karbi wasika, kan kudirin kasafin kudin kananan hukumomi 44 na shekarar 2024 na sama da naira...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN A wani mataki na kokarin rage farashin gas din girki a Nijeriya (LPG), gwamnatin tarayya ta janye harajin VAT da kudin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta gurfanar da Aisha Malkohi da ka fo...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Daruruwan dalibai ne suka yi dandazo a Kano a yau Litinin don nuna adawa da yadda ake ci gaba da yin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Kula da Zirga zirgar Ababen Hawa ta jiha KAROTA ta gano sabon salon da direbobi ke yi wajen shigo da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ƙasashe biyar a gabashi da kudancin Afirka na fama da ɓarkewar cutar anthrax, in ji hukumar lafiya ta duniya WHO a yankin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu yana kan hanyar zuwa jihar Borno da ke yankin arewa maso gabashin ƙasar domin halartar taron...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babban Bankin kasa CBN, ya ce da alama karancin takardun kudi da Naira da ake fuskanta a yanzu haka ya biyo...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Al’amuran siyasa a jihar Ribas sun dauki wani sabon salo inda ‘yan majalisar dokokin jihar 27 suka fice daga jam’iyyar PDP zuwa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Femi Falana ya ba Tinubu mako biyu ya biya diyya ga wadanda harin jirgin sama ya rutsa da su Babban lauya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mataimakin shugaban kasar Kashim Shettima ya bayyana juyin juya halin noma a matsayin mafita ga rashin zaman lafiya da talauci a...