DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN A kokarin da take yi na rage cinkoso a gidajen gyaran hali, gwamnatin tarayya ta biya tara da kuma diyya na Nairamilliyan...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Sakamakon yadda ake yada labaran karya game da cutar mashako, Ma’aikatar Lafiya ta jihar Kano tare da hadin gwiwar Breakthrough Action Nigeria...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN An shiga rudani da kuma Makoki a ranar Litinin kan harin bam da sojojin Najeriya suka kai a Tudun Biri da ke...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Tarayya ta ce ta dauki nauyin wakilai 422 ne kawai daga cikin ‘yan Najeriya dubu 1 da 411 da aka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jami’ar Abubakar Tafawa Balewa ATBU dake jihar Bauchi ta dakatar da karatu na tsawon mako guda a dalilin zanga-zanga da ɗaliban...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jam’iyyar NNPP ta nesanta kanta da wasu dake Ikirarin ‘ya’yan jam’iyyar ne suna kalaman rashin amincewa da jagoran jam’iyyar na kasa,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumomin Jami’ar Abubakar Tafawa Balewa da ke Yelwa a jihar Bauchi sun rufe makarantar sakamakon zanga-zangar da dalibai suka yi kan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Kwastam ta shiyyar Kano ta ce ta samu Naira biliyan 6.9 a matsayin kudaden shiga a watan Nuwamba, kamar yadda...
DAGA DANTALA UBA NUHU KURA Ya Zama Wajibi Ya Nuna Farincikinsu Ga Daliban Kafin Maiyaki Da Kungiyar Ta Turasu Karatu Dan Koyon Aikin Likitan a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Hisbah ta yi nasarar kama wasu mutane da suke cin kasuwar mushen rago da kaji hadi dayin balangunsa. Kwamandan Hisbah...
DAGA UMMAR IBRAHIM HOTORO Tsohon dan majalisar tarayya, Shehu Sani, ya yi Allah-wadai da harin da sojoji suka kai ta sama wanda ya yi sanadiyar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar sojin Najeriya ta ce ita ce ta kai harin bam da aka kai kan mutanen kauyen a yayin bikin Maulud da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar sojin saman Najeriya ta musanta cewa tana da hannu a harin da aka kai ta sama a karamar hukumar Tudun...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ofishin jakadancin Amurka a Nijeriya ya ce, ya tantance ‘yan Nijeriya fiye da 150,000 da suka hada da dalibai 30,000 da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani dalibi mai karatun digiri a ajin 500 Level a fannin ilimin kasa a Jami’ar Abubakar Tafawa Balewa da ke Bauchi,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jami’an hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA sun bankado wasu haramtattun kayyaki da ake yunkurin fitarwa zuwa kasashen...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dakarun ‘Operation Desert Sanity’ da ke garin Maiduguri sun damƙe wasu sojoji uku bisa zargin su da satar alburusai. Sojojin dai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani jirgin soji ya jefa bom a kan masu taron Mauludi a yankin Tudun Biri da ke Karamar Hukumar Igabi a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN ‘Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour a zaben 2023, Peter Obi, da fadar shugaban kasa sun yi musayar kalamai kan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnatin jihar Ogun ta bayyana cewa za ta kwace duk gidan da babu banɗaki a jihar. Gwamnati ta yi wannan gargaɗi...