DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dan Majalisa Mai Wakiltar karamar hukumar fagge Rt. Hon Barr Muhammad Bello Shehu Ya Gabatar Da Korafi Bisa Kisan salisu player...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Majalisar Dattawan Najeriya da ta Wakilai sun yi wa kasafin kuɗin ƙasar na 2024 karatu na biyu ranar Juma’a kwana biyu...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta cafke sama da mutane 53 da ake zargi da aikata laifuka da suka hada da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mazauna kauyen Maganda dake unguwar Magajin Gari Uku a karamar hukumar Birnin Gwari a jihar Kaduna, sun tsere daga gidajensu sakamakon...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani sashe na ginin babban ginin hukuma na Jami’ar Ahmadu Bello da ke Samaru Main Campus a Zariya ya kone kurmus....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamna Abba Kabir Yusuf ya garzaya Kotun Kolin Najeriya, don ƙalubalantar hukuncin da kotun ɗaukaka ƙara ta yi ranar 17 ga...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Gwamnatin jihar Jigawa ta sake jaddada dokar hana zirga-zirgar babura na kasuwanci a Dutse babban birnin jihar daga wayewar gari zuwa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamna Ahmed Aliyu na Jihar Sakkwato a yau Juma’a ya gabatar da daftarin kudurin kasafin kudin shekarar 2024 na naira biliyan 270...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babban bankin kasa (CBN), ya sanar da matakin haramta hada-hadar kudi a asusun ajiyar banki da babu BVN da lambar NIN...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata babbar kotun tarayya da ke da zama a birnin tarayya Abuja ta bukaci gwamnan jihar Kano, Engr. Abba Kabir Yusuf,...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Babbar kotun jihar Jigawa mai lamba 3 da ke zamanta a Dutse karkashin jagorancin mai shari’a Muhammad Abubakar Sambo, a ranar Laraba...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rahotanni daga garin Fatakwal na jihar Rivers sun ce wani Jirgin Shalkwafta mallakin rundunar sojin saman Nigeria yayi hatsari. Mai magana...
DAGAKABIRUBASIRUFULATAN Hukumar kula da filayen jiragen sama ta Najeriya (FAAN) ta haramta amfani da buhunan ‘Ghana Must Go’ da fasinjoji ke yi a dukkan filayen...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon dan majalisar tarayya, Shehu Sani, ya gargadi gwamnatin Bola Tinubu kan kashe Naira tiriliyan 3.2 da aka ware domin tsaro zuwa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kungiyar kwallon kafar Arsenal ta ragargaji Lens ta Faransa da ci 6 – 0 a karawar da suka yi na cin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Kaduna ta jaddada matsayinta na yin dandaka ga duk namiji ko macen da aka kama ya aikata fyade a jihar....
MALAM JAFAR HARUNA DUTSEN-WAI Assalamu alaikum. Dukkan yabo da godiya da kirari sun tabbata ga Allah, taimakonsa da gafararsa mu ke nema, kuma muna neman...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata tsohuwa ‘yar kasar Uganda mai shekaru 70 ta haifi tagwaye bayan da ta samu juna biyu ta hanyar ƙyanƙyashe ƙwai...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnan jihar Ogun, Dapo Abiodun ya gabatar da kasafin kudin shekarar 2024 na Naira biliyan 703.028 ga majalisar dokokin jihar. Kasafin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kotun daukaka kara da ke Abuja ta yi watsi da hukuncin da kotun sauraron kararrakin zabe ta Majalisar Dokoki ta kasa...