Jam’iyyar adawa ta nuna aniyarta ta shiga jam’iyyar haɗaka da sauran jam’iyyun adawa kamar yadda Atiku Abubakar ya nema a makon da ya gabata. Ɗan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamna Abba Kabir Yusuf ya sake gabatar da wani ƙwarya-ƙwaryan kasafin kudin bana ranar Talata na naira biliyan 24 a gaban...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN samu takaddama a majalisar dattijan a ranar Talata, bayan sanar da nadin shugabanni a bangaren marasa rinjaye da Shugaba Majalisar Godswill Akpabio...
Gabora ta tashi a wani bangare na hukumar shari’a ta jihar kano a yau Talata, lamarin da ya janyo asarar dukiya mai tarin yawa a...
FAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin tarayya ta kwace Lasisin hako Ma’adanai guda 1,633 da aka baiwa kamfanonin hakar ma’adanai da ba su bi ka’ida ba....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Filato, Moses Thomas Sule, ya yi murabus daga mukaminsa. Kazalika mataimakinsa, Gwottaon Fom, shi ma ya ajiye mukaminsa....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani dan jarida da ke Jihar Kano. Muhammad Muhammad Zahraddin , ya nuna matuƙar damuwarsa da yadda yara matasa ke yawo...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu ’ya’yan jam’iyyar Labour a jihar Imo, a ranar Litinin din da ta gabata, sun gudanar da zanga-zanga a sakatariyar hukumar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ambaliyar ruwa a Somaliya ta Yi Sanadiyyar Rasa Rayukan mutane 50 tare da korar kusan 700,000 daga gidajensu, in ji wani...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Tsaron ta Farin Kaya (NSCDC), ta kama wasu mutane 27 kan zargin su da zama mambobin kungiyoyin asiri a Jihar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kwamitin majalisar dattawa mai kula da al’amuran zaɓe ya ce zai tursasa wa hukumar zaɓe mai zaman kanta ta kasa, INEC...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Magoya bayan mataimakin gwamnan jihar Ondo, Hon Lucky Aiyedatiwa da na gwamnan jihar, Rotimi Akeredolu, na shirin gudanar da wata gagarumar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana kwarin gwiwarsa na cewa ba ya tsoron a sake zaben gwamna, inda ya ce...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Jihar Neja ta gudanar da jana’izar mutane 10 da hatsarin kwale-kwale ya rutsa da su a ranar Alhamis din da ta gabata...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Fadar shugaban kasa ta mayar wa babbar jam’iyyar adawa ta PDP da kuma ɗan takararta na shugaban ƙasa Atiku Abubakar kan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Daruruwan al’ummar Kano ne suka yi dafifi a yammacin ranar Litinin, don tarbar Gwamna Abba Kabir Yusuf da kotun daukaka kara...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar Wakilai ta yi sammacin ma’aikatu da hukumomin gwamnatin tarayya 83 yayin da ta fara bincike kan zargin almubazzaranci da dukiyar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mai rikom mukamin shugaban jam’iyyar NNPP na kasa, Abba Kawu Ali, ya bayyana damuwa akan gazawar kotun daukaka kara na sakin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja, ta sanar da gobe Talata, a matsayin ranar da zata yanke hukunci tsakanin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jagoran adawa a Najeriya ya yi zargin cewa manufar jam’iyya mai mulkin kasar wato APC, ta kwacen mulkin jam’iyyun adawa, babban naƙasu...