DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon sarkin Kano, Muhammad Sanusi ya bayyana yadda babban bankin Nijeriya (CBN) ya karya darajar naira. Sanusi ya bayyana cewa, ba...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gamayyar wasu kungiyoyi guda 11 dake jihar kano sun ce Sunbi diddigi tare da tuntubar wadanda Shirin AGILE ya shafa a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gobara ta kone sashen hannun jari na shahararriyar kasuwar kifi ta Oyingbo tare da lalata wasu kayayyaki da darajarsu ta kai...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kwamishinan lafiya na jihar Kano, Dr. Abubakar Labaran Yusuf ya tabbatar wa Asibitin Kashi na Kasa da ke Dala cewa gwamnatin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin jihar Jigawa ta ware kudi naira biliyan biyu a cikin kasafin kudi na shekarar 2024 domin gudanae da wasu manyan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A zaman da kotun ta yi yau a Abuja, ta tabbatar da Nasiru Gawuna a matsayin wanda ya lashe zaɓen gwamnan Kano...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Mai shari’a Hamza Muazu na babbar kotun birnin tarayya Abuja, ya bayar da umarnin a tsare tsohon gwamnan babban bankin Najeriya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar Sojan Najeriya ta daya ta ce dakarunta sun yi nasarar kashe wasu ‘yan bindiga shida da ake zargin ‘yan bindiga...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya bayyana hukuncin kotun ɗaukaka kara a matsayin koma baya na wucin gadi. A ranar Alhamis...
DAGA ISAH MAGAJI RIJIYA BIYU Gabanin hukuncin da kotun daukaka kara ta yanke a zaben gwamnan Kano da aka yi a Abuja, shugabannin manyan jam’iyyun...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Al’ummar jihar Kano, musamman magoya bayan manyan jam’iyyun siyasa biyu na jihar APC da NNPP, sun wayi gari cike da zaƙuwa...
DAGA Sheikh Ja’afar Haruna Ja’afar Dutsen-wai Sada zumunci shi ne kyautatawa da jinƙai da bibiyar ’yan uwa (ma’abota zumunci), ta hanyar sadar da dukan alheri...
Wani kare da aka samu a raye a gefen gawar mai ita makonni 10 bayan sun ɓace a tsaunin Colorado ta rayu ne...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban Cyril Ramaphosa, yace Afrika ta Kudu ta kai gwamnatin Isra’ila kara gaban kotun hukunta manyan laifuka ta kasa da kasa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Jihar Kaduna za ta binne gawarwakin wasu mutane 60 da ba a san masu su ba. Sashin Lafiya na Karamar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Manyan jam’iyyun hamaiyya na kasar sun fara mayar da martani kan kiran da ‘dan takarar shugaban kasa a zaben da ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gamayyar kungiyoyin kwadago a Najeriya na NLC da TUC sun sanar da janye yajin aikin da suka fara ranar Talata. Kungiyoyin dau...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar dokokin Jihar Jigawa ta dakatar da shugabannin kananan hukumomi na ‘YanKwashi ya Birniwa da kuma Gumel bisa zargin su da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugabanin kungiyoyin kwadagon kasa NLC da TUC da kungiyar ‘yan fansho ta Kasa NUP a jihar Kaduna sun yabawa gwamnan jihar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN An samu a sarar dukiyoyi da wasu kayayyaki masu daraja a wata gobara da ta tashi a wani sansanin ‘yan gudun...