Connect with us

News

Yakamata Shugaban Kasa Ya Roki Shoprite Kar Su Bar Kano – Sanata Shehu Sani

Published

on

Tsohon Sanatan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI

 

Advertisement

Tsohon Sanatan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani ya ce yakamata shugaban kasa Bola Tinubu ya roki katafaren shagon nan na siyar da kayayyaki wato Shoprite kada su bar Kano.

A wata takarda dake yawo a shafukan sada zumunta na bayyana cewa Shagon na Shoprite na shirin barin Kano a sabuwar shekara mai kamawa.

Advertisement

Gwamnan jihar Rivers, ya sanya hannu kan kasafin kuɗi na shekarar 2024 da ya kimanin naira biliyan 800.

Sai dai cikin wani sako da ya wallafa a shafin X, Shehu Sani ya ce “Yakamata Shugaban kasa ya roki Shoprite kar su bar Kano.”

A wani labarin kuma Gwamnan jihar Rivers, ya sanya hannu kan kasafin kuɗi na shekarar 2024 da ya kimanin naira biliyan 800

Advertisement

Yanzu dai Babu wani Abu da al’ummar jihar kano ke yawan tattaunawa akansa Kamar batun shari’ar zaben gwamnan jihar

Wakilin jaridar Inda Ranka Yasir Sani Abdullahi ya gano yadda kusan da yawa daga cikin wuraren zaman alumma da kasuwanni harma da ofisoshin gwamnatin da masu zaman Kansu, Babu wani batu da yafi daukar hankali Kamar batun shari’ar

Advertisement

Magoya bayan dukkan babgarorin manyan jam’iyyun APC Dana NNPP na bugar kirgin samun nasara a kotun koli.

Jam’iyyar APC na da kwarin guiwar cewa Zata Kara samun nasara a kotun koli kasancewar kotun farko da ta biyu duka ta Bata nasara

Advertisement

Sai dai jam’iyyar NNPP Bayan korafe korafe da tayi akan hukunce hukunce na kotun baya, yanzu ta bayyana kwarin guiwar da take dashi na samun nasara a kotun koli

Al’ummar jihar kano da dukkan bangarorin manyan jam’iyyun APC Da NNPP na dakon hukuncin na karshe na kotun koli wadda ake saran Zata yanke cikin karshen watan Nan, shi zai kawo karshen jayayya da kowane bangare keyi a jihar kano

Advertisement

Masu iya magana na cewa Shari’a mace ce da ciki ba’asan wa Zata Haifa ba.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending