DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN A jiya ne tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, CBN, Godwin Emefiele, ya isa gidansa da ke Abuja, bayan da wata babbar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan jihar Imo ta gargadi kungiyoyin kwadago da su guji tursasa masu kada kuri’a a zaben da za a gudanar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Babban Bankin kasa CBN na gargadin kin amincewa da duk wata takardar kudi ta banki saboda fargabar cewa tsofaffin takardun kudi...
DAGA MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), ta ce ba za ta kidaya kuri’un rumfunan zaben da aka samu tashin hankali...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A ranar Litinin 6 ga Nuwamba, Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta umarci hukumar ta gabatar da tsohon gwamnan ko...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar malaman jami’o’i ASUU da kwamitin shugabannin jami’o’in Najeriya sun yi watsi da shirin gwamnatin tarayya na cire kashi 40 daga...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA A ci gaba da kokarinta na tallafar rayuwar marayu da marasa karfi a cikin al’umma, Kungiyar Tallafa wa Marayu da Marasa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Majalisar dattawa ta bukataci gwamnatin taraya ta hada hannu da sauran kasashen duniya domin kiran a tsagaita wuta a rikicin Israila...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Tsohon gwamnan jihar Kano kuma tsohon Sanatan Kano ta tsakiya Malam Ibrahim Shekarau, ya jinjinawa gwamnatin jihar Kano bisa ware kaso mafi...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Manchester City ta tsallake zuwa zagayen gaba na gasar cin kofin zakarun nahiyar Turai UCL, bayan ta doke Young Boys da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN A ranar 20 ga watan Satumba, 2023 ne, Kotun Shari’ar Zabe ta Jihar Kano ta soke nasarar da Gwamnan Jihar, Injiniya...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dan takarar jam’iyyar Labour a zaben shugaban kasa na 2023, Peter Obi ya ce burinsa na ganin sabuwar Najeriya bai kare...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar da ke binciken yadda aka kashe kudaden da aka samu daga ma’adanan man fetur a Najeriya, NEITI,, ta ce an...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Hisbah a Jihar Kano ta yi alkawarin shiryawa da kuma daukar nauyin Aurar da matasa Maza da Mata ‘yan TikTok a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugabannin kungiyar kwadago ta Nijeriya NLC da TUC sun sanar da tsunduma yajin aikin gama gari a fadin kasar nan a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaba Bola Tinubu na shirin halartar taron kasashen Larabawa da Afirka da Saudiyya da za a yi a makon nan a birnin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mataimakin gwamnan jihar Kano, Kwamared Aminu Abdussalam, ya yi gargadin lokacin da yake kaddamar da taron bita na kwanaki hudu ga...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Akwai fargaba a jihar Kano yayin da kotunan daukaka kara ke shirin sauraron karar da Abba Yusuf ya shigar yana kalubalantar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Majalisar Wakilai ta ce za ta binciki Naira biliyan 200 da aka kashe kan ƙidayar da aka ɗage a shekarar 2023...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), Mahmood Yakubu, ya ce nan ba da dadewa ba hukumar za ta...