DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wasu mutum biyu, Philip Osando mai shekaru (40) da Philip Emmanuel mai shekaru (35) sun mutu a cikin wata tankar man dizel...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rikicin da ya barke a majalisar dokokin jihar Ribas ya dauki wani salo a ranar Litinin yayin da majalisar ta cire...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mataimaki na musamman ga shugaban kasa kan aiyuka na musamman da al’amuran da suka shafi cikin gida, Toyin Subaru ya baiwa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Har yanzu babu wata alamar tsayawa a yakin da ake gwabzawa a zirin Gaza sakamakon cigaba tashin bama-bamai da kuma harba...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasa NEMA ta ce ana ci gaba da gudanar da aikin ceto, don gano mutum kusan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN ‘Yan kasuwar Man fetur sun bayyana cewa, Farashin man zai iya komawa Naira 700 zuwa 800 kan kowace lita. Dalilinsu shine...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An yi ma wata malamar jami’ar fasaha ta gwamnatin tarayya (FUT), da ke Minna a jihar Neja, Dakta Sherifat Funmilola...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An kona zauren majalisar dokokin jihar Ribas Bayan Barazanar Tsige Gwamna Wannan ci gaban ya zo ne a daidai lokacin da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar kwadago ta kasa NLC ta yi barazanar kauracewa taron da za ta yi da gwamnatin tarayya a ranar Litinin 30...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ƙungiyar malaman jami’o’i ta ƙasa (ASUU) ta raba kayan abinci ga ‘yan gudun hijira 320 da ke jihar Katsina a ranar Lahadi....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa har yanzu Najeriya rarrafe take ta fuskar ci gaba, amma gwamnatinsa ta dauki aniyyar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani mutum da shan ruwansa bai ƙare ba, ya samu nasarar ceto shi a cikin teku bayan ya shafe kimanin sati...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar kula da kuma kandagarkin cututtuka ta ƙasa wato NCDC ta bayyana cewar a yanzu cutar Mashaƙo ta karaɗe kimanin jihohi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ƙungiyar marubuta ta ƙasa reshen jihar kano wato Association Of Nigerian Autthors (ANA) tayi sabon shugabanni. Jaridar Inda Ranka ta rawaito cewa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An ceto mahaifiyar dan wasan Liverpool Luis Diaz daga hannun masu garkuwa da mutane ranar Asabar amma har yanzu ana neman...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kamfanin NNPC ya ba da tabbacin cewa zuwa karshen shekarar 2024 za a kammala aikin bututun iskar gas da ya tashi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu ‘yan bindiga sun shiga wani kauye a jahar Zamfara inda suka sace wani dagaci da sauran Mutane Yan bindiga sun...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta ceto wasu mutum hudu da wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne suka...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kamfanin rarraba hasken wutar lantarki na KEDCO mai kula da jihohin kano katsina da jigawa ya bayyana cewa a gobe...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jama’a sun shiga firgici da razani a jami’ar Benin (UNIBEN) da ke jihar Edo a karshen mako inda wasu da ake...