DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Duk da kurar da ta taso a cikin ‘yan kwanakin nan, majalisar dattawan na bayar da hujja da kare matakinta na shirin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shugaban kungiyar Pan Niger Delta, PANDEF, Cif Edwin Clark, ya yi kira da a cire jihohin Abia, Imo, da Ondo daga...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyoyin kwadago ta bayyana rashin gamsuwarta da tafiyar hawainiya wajen aiwatar da yarjejeniyar fahimtar juna da ta rattaba hannu da gwamnatin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dakarun sojoji da ke karkashin Bataliyar 8 a ranar Talata sun samu nasarar hallaka ‘yan fashin daji da dama tare da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar dokokin jihar Ondo ta rubutawa babban alkalin jihar, Mai shari’a Olusegun Odusola, da ya kafa kwamitin da zai binciki zargin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar zartaswa ta tarayya ta amince da neman lamuni na dala biliyan 3.45 domin gudanar da ayyuka biyar a bangaren samar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A halin yanzu an samu rudani a jami’ar jihar Nasarawa dake garin Keffi (NSUK) bayan wasu ‘yan bindiga da ba a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu ‘yan bindiga da ake kyautata zaton ‘yan ta’adda ne sun kashe mutane tara tare da yin garkuwa da wasu da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ma’aikatan majalisun dokokin jihohi da ke fadin Najeriya sun yi barazanar fara yajin aiki daga ranar Laraba. Ƙungiya Ma’aikatan Majalisun Dokokin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu matasa 76 da ake zargin ’yan luwadi ne da ke shirin daura auren jinshi sun fada komar hukumar tsaron farin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ce zamanin yajin aiki a bangaren ilimi a kasar nan ya zo karshe yayin da gwamnatinsa za...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wasu matasa sun daurawa abokinsu aure da budurwarsa ba tare da sanin iyayensu ba. Wannan al’amari mai kama da al’amara ya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Samar da Wutar Lantarki ta Karkara tace sun yarda da karuwar wallafe-wallafen kwanan nan da ke tattauna batutuwa daban-daban na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Mai Marataba Sarkin Bichi, Alh. Nasiru Ado Bayaro, ya ce babu wajen da yake jin dadin kasancewar sa face wajen Mauludin Annabi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kamfani shirya fina finan Hausa na Blue Sound Multimedia zarce tunanin masu tunani, musamman wanda yasan yadda kamfanin ya fara sama...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dan takarar kansila a mazabar unguwar tudun wada Ward dake karamar hukumar Gwarzo, Muslim Yunus Abdullahi na taya jagoran tafiyar Kwankwasiyya,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani mutum ya kashe kan sa ta hanyar rataya a Unguwar Rumde-Baru, da ke karamar hukumar Yola ta Arewa a Jihar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar kula da Jami’o’i ta kasa (NUC) ta baiwa Jami’ar Sufuri ta Tarayya da ke Daura a Jihar Katsina izinin fara kwasa-kwasai...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar gudanarwar Gidan Radio Guarantee dake Kano, ta amice da nada Suyudi Isah Jibril Bichi amatsayin sabon shugaban tashar. Cikin wata...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An yanke wa wasu ‘yan Nijeriya su biyar ɗaurin shekara 12 a gidan yari bayan kama su da laifin tono ƙoƙon...