DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf na taya jagoran tafiyar Kwankwasiyya, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP kuma jagoran jam’iyyar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sandan jihar Borno a jiya ta tabbatar da cafke wasu mutane biyu, Adamu Ibrahim da Bukar Wadiya bisa zargin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Tsohon Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), Farfesa Attahiru Jega, ya yi kira da a yi wa dokar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Anbukaci kungiyoyin Alumma dasu maida hankali wajen karfafa guywar masu hidimtawa kungiyoyin domin samun cigaba mai dorewa. Jaridar Inda Ranka ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kamfanin man fetur na kada, NNPCL, ya gargadi jama’ar kasar da su kiyayi sayen mai suna adanawa, don tsoron fuskantar karanci...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Tun shekara 17 da suka gabata wato a shekarar 2006 Gwamnatin Tarayya ta bayar da kwangilar sake aikin gina hanyar Kano...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu da ake zargin ’Yan Kalare ne sun yi wa wata mata mai ’ya’ya takwas yankan rago a garin Gombe. Maharan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A wani yunkuri na dakile katsalandan siyasa a bangaren shari’a, shugabar kotun daukaka kara, Mai Shari’a Monica Dongban-Mensem, ta mayar da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar masu sarrafa shinkafa ta kasa (RiPAN) ta bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya jagoranci gwamnatin tarayya da ta sake...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani dalibin Jami’ar Jihar Gombe da ke zangon karatu na karshe mai suna Abubakar Muhammad, ya rasu yayin da yake tsaka...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Akalla mutum 38 ne suka rigamu gidan gaskiya yayin da wasu kuma su sama da 40 suke kwance a asibiti biyo...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yansandan jihar Kano ta karyata zargin da ake yi mata na kitsa wani shirin daukar masu laifi aiki da sunan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Fatima Bukar, ‘yar dan majalisar dokoki a jihar Borno, Bukar Abacha, mai wakiltar mazabar Ngala, wasu da ba a san...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sakamakon zabukan da ya gabata da kuma kararrakin zabe da aka shigar a gaban kotu da ba a taba yin irinsa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jami’an Rundunar ‘yan sanda da jami’an hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) a jihar Kogi sun...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mali ta lallasa Saudiyya da ci 3 da 1 a wasan sada zumunci da suka buga ranar Talata a Portimao na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yan bindiga sun halaka wasu jami’an sintiri guda tara da aka fi sani da Yan Ba Beli a jihar Bauchi. ...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta karyata rade-radin da ke nuna shakku kan lafiyar allurar cutar mashako, a aikin rigakafin da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf Ya yi alkawarin samarwa matasan da suka tuba daga aikata lefuka sana’oin dogaro da kai,...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ministan Abuja Nyesom Wike ya jagoranci tawagar tsaffin gwamnonin guda hudu da kuma guda daya dake kan mulki a halin yanzu,...