DAGA NUMBA GOMAN INDARANKA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wannan ne Karon farko da Arsenal ta yi nasarar doke Man City a gasar Firimiya cikin shekara takwas....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kamfanonin jiragen sama na cikin gida a karkashin inuwar kungiyar masu kamfanin jiragen sama ta Najeriya na neman gwamnatin tarayya ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya tabbatar da cewa jami’an tsaro sun kashe mutane 60 da ake zargin masu garkuwa da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babbar Kotun Tarayya dake zamanta a Abuja, ta soke cancantar shiga takara ta ɗan takarar jam’iyyar APC, Cif Timipre Sylva, zaɓen...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Tsohon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Chelsea, Eden Hazard ya sanar da yin ritaya daga buga kwallo bayan ya bar...
DAGA IDRISS HUSSAINI NGURU A ranar Asabar 7 ga watan Oktoba 2023 ne Al’ummar Badawa ‘Yan Asalin jihar Yobe, da suka shigo jahar Katsina tun a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Majalisar dokokin jihar Kano, ta amince da kasafin kudin shekarar 2023, wanda hakan ke nuna wani gagarumin ci gaba ga ayyukan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Majalisar dokokin Kano ta karrama direban adaidaita sahun da ya tsinci kudi ya mayar da kyautar naira miliyan daya da dubu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kwanaki kadan bayan sanar da rage farashin kuɗin siminti, kamfanin BUA cikin sirri ya kara farashin kayan abinci, musamman buhun sukari...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu ma’aikatan hukumar kwashe shara ta jahar Kano sun gudanar da zanga-zangar lumana da safiyar Litinin 9 ga watan Oktoba 2023,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar yan jaridu masu bada rahotanni na Musanman akan harkar kiwon Lafiya wato Health Special Reporters sun zabi sabon shugaba ,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), ta bayyana damuwarta dangane da karuwar matsalar rashin tsaro da ake fama da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Majalisar dattawa ta yi kira ga gwamnatin tarayya da ta mayar da matatun man kasarnan hannun masu zuba jari domin Jinginarwa....
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Alamu sun nuna cewa gwamnatin tarayya ta biya Naira biliyan 169.4 amatsayin tallafi a watan Agusta domin cigaba da samun farashin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jami’an hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA a filin jirgin saman Malam Aminu Kano (MAKIA), Kano,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ministar harkokin jin kai da rage radadin talauci Betta Edu ta ce gwamnatin tarayya za ta kaddamar da shirin bayar da tallafin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Tsohon Ministan Wasanni da Ci gaban Matasa, Solomon Dalung, ya yi ikirarin cewa a halin yanzu tsohon Shugaban Kasa Muhammadu Buhari yana...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ambaliyar ruwan sama ta raba mutane 563 da ke Unguwan Tana a Ƙaramar Hukumar Yola ta Gabas a jihar Adamawa da muhallansu....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A ranar Lahadi ne aka tabbatar da rasuwar babban sakataren gidan gwamnatin jihar Gombe, Balarabe Poloma,Poloma yamutu mako guda kafin ya yi...
DAGA ABDURRASHID B.IMAM A safiyar ranar juma’a ne cibiyar mai suna ciyarwa fisabilillahi ta gudanar da rabon abinci ga marayu da masu rauni a jahar...