Connect with us

Sports

Ronado Da Messi Za Su Hadu A Wani Wasan Sada Zumunci A Watan Fabrairu

Published

on

DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN 

Shahararrun ‘yan wasan kwallon kafa wadanda suka yi shekaru fiye da 10 ana damawa dasu a fagen kwallon kafa ta Duniya Lionel Messi da Cristiano Ronaldo.

Advertisement

Za su hadu a wani wasan sada zumunta da aka shirya tsakanin kungiyoyin Al Nassr da Inter Miami a watan Fabrairu na sabuwar shekara.

Gwamnatin mulkin sojin Nijar sun roki Kotun ECOWAS ta tilasta wa makwabtan Nijar dage takunkuman da maƙwabtanta

Ana hasashen wasan ya zama na karshe da manyan ‘yan wasan biyu za su buga a tsakaninsu yayim da kowane daga cikinsu ke kara tsufa.

Advertisement

Messi mai shekaru 36 da Ronaldo mai shekara 38 sun zama abin koyi ga dubban ‘yan wasa a fadin Duniya, yayinda kowa ke son ya taka rawar gani kwatankawacin yadda suka yi.

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending