DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya ayyana Laraba 4 ga Oktoba, 2023 a matsayin ranar hutu domin tunawa da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar sojin ta ce za ta gudanar da cikakken bincike a kan zargin da aka jawo hankalinta a kansa, na cewa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar ƴan sanda a jihar Legas ta ce tana tsare da tauraron waƙoƙin Afrobeats, Naira Marley kan mutuwar tsohon abokin aikinsa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumomin kasar Indiya sun kama sama da mutane dubu daya a arewa maso gabashin kasar a ranar Talata a wani bangare...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar gudanarwar Jami’ar Usmanu Danfodiyo ta jahar Sokoto ta karyata rade-radin da ake yadawa na cewa wasu ‘yan bindiga sun kai hari...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN farashin Man fetur ya kai N.650 zuwa 640 akan Litre daya wasu Gidajen mai a jahar kano. A yayin da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Koda Bola Ahamad Tinubu, ya aike wa Majalisar Dattawa sunan Balarabe Abbas Lawal a matsayin minista daga Jihar Kaduna. Hakan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani ya yabawa mai kamfanin BUA kan rage farashin siminti da ya yi a dai-dai lokacin...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar kula da cibiyoyin kiwon lafiya masu zaman kansu ta jihar Kano (PHIMA) ta rufe asibitin Reach saboda rashin bin dokar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Yayinda aka dawo domin ci gaba da buga wasannin UEFA Champions League a zagaye na biyu. BBabbn wasan da masu sha’awar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Allah ya yiwa shugaban ƙungiyar dattawan Jihar Jigawa. Alhaji Suleimanu Baffa rasuwa. Za’aji Jana’izarsa da misalin ƙarfe 4 na Yamma a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mutum 22 sun mutu a hatsarin kwale-kwale a ƙauyen Kasabu da ke jihar Neja. Kwale-kwalen ya nitse ne da mutanen akan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar tsaro ta farin kayata ta DSS, ta kama Fildausi Musa Ahamadu, mai shekaru 23, bayan ta yi barazanar kashe kanta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jami’ar Jihar Chicago da ke kasar Amurka ta saki takardun karatun Shugaba Bola Ahmad Tinubu, bayan da ɗan takarar shugaban ƙasar a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A cikin shirin fashin baki na su Barrister Audu Bulama Bukarti da kuma sauran abokansa Ja’afar Ja’afar edita na jaridar Daily...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jagoran Alkalan Kotun sauraron kararrakin zaben Gwamnan Jihar Nasarawa, Justice Ezikel Ajayi, ya bayyana cewa, bayanan da na’urar zabe ta BVAS...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wasu ‘yan bindiga sun kai farmaki garin Funtua da ke karamar hukumar Funtua a jihar Katsina, inda suka kashe akalla mutum...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yansandan jihar Taraba ranar ta tabbatar da mutuwar wasu mutum hudu sakamakon wutar lantarki a yankin Danyavo da ke Jalingo, babban...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADIN Kungiyar Ƙwadago ta Kasa NLC da takwararta ta TUC sun jingine batun tafiya yajin aikin sai baba ta gani. jaridar Aminiya ta ruwaito...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar shirya jarabawar kammala sakandire ta Afrika ta Yamma (WAEC) ta nada Dr. Amos Josiah Dangut a matsayin shugaban ta a...