DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban kasa Bola Tinubu ya amince da biyan naira dubu 25 a kowane wata ga masu karamin karfi dake cikin rijistar...
DAAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN A jiya Alhamis, dakarun Faransa suka fara janyewa daga Jamhuriyar Nijar, kamar dai yadda shugaba Emmanuel Macron ya alƙawarta a ranar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ministan Tsaro Mohammed Badaru, ya bayyana cewa a shirye Nijeriya take ta ƙarfafa ƙawance da Ƙungiyar Ƙasashen Turai (EU) a fannin tsaro....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun Sojin Najeriya ta musamman da ke zamanta a Abuja ta ce ta samu Maj-Gen Umaru Muhammed da laifin satar $1.476m....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An fitar da karen Shugaban Amurka, Joe Biden, daga fadar gwamnatin kasar ta White House saboda yadda yake yawan cizon mutane....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Bankin Duniya ya ayyana kudin Nijeriya wato Naira, cikin kudaden da suka fi rasa darajarsu a fadin nahiyar Afirka. Naira ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban hukumar tace fina-finai da dab’i ta jihar Kano, Abba El-mustapha, ya bayyana cewa, hukumar ta hana Sayarda Littafin Queen Primer...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumomi a Jamhuriyar Nijar sun kakaba dokar hana fitar da Makamashin iskar Gas zuwa Najeriya da wasu kasashe, kamar yadda yake...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Babban jojin Najeriya mai shari;a Olukayode Ariwoola ya ce babu wata suka duk zafinta ko wani ra’ayin jama’a da zai sa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin tarayya ta ce yanzu haka shirye-shirye sunyi nisa domin sauya akalar motoci har milyan 10 masu amfani da man fetir...
DAGA MUHAMMAD ZAHRADDIN Ra’ayoyin jahohin kasar sun rabu zuwa gida biyu kan yarjejeniyar da Gwamnatin Tarayya ta cimma da kungiyoyin kwadago na yin Karin naira...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN To yanzu haka dai a hukumance, Gwamna Abba Kabir Yusuf na nan jahar Kano ya garzaya gaban kotun daukaka kara domin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP) ta bayyana cewa wadanda suka gudanar da zanga-zanga a babban ofishin jakadancin Najeriya da ke...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Majalisar dattawa ta tabbatar da wanda zai wakilci jihar Kaduna, Abbas Balarabe, a matsayin minista wanda ya suma a yayin tantance shi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata kungiya mai rajin tabbatar da dimokaradiyya mai suna Partnership for Issues-Based Campaign in Nigeria (PICaN) ta yi kira da a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Abbas Balarabe, ya yanke jiki ya fadi a lokacin da majalisar dattawa ke tantance shi a gaban kwamitin tantance ministoci. Balarabe...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan babban birnin tarayya, Abuja ta ce ta gano ba gaskiya ba ne rahoton da wasu mazauna yankin 14 suka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa, ‘yan Nijeriya miliyan 62 ne za su amfana daga shirin ba da tallafi na “Conditional Cash...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan jihar kano Abba Kabir Yusuf ya amince da nadin mutane 10 a matsayin shugabannin hukumomin gwamnatin Kano don cigaba da inganta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An tsige kakakin majalisar wakilan Amurka Kevin McCarthy daga kan mukaminsa bayan ‘yan jam’iyyar Democrats sun sanar cewa ba za su...