DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar sojin Operation Safe Haven (OPSH) ta bayyana cewa ta kama wasu mutane biyu kan kashe wani malamin addini Stephen Ngophe....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugabannin Kngiyoyin kwadago na kasa za su gudanar da taro da takwarorinsu na rassan kungiyoyin ma’aikata don tattauna batun karin albashin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ƙungiyar nan mai rajin a yi aiki da gaskiya da aka fi sani da SERAP a taƙaice, na zargin gwamnonin jihohi...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Jam’iyyar PDP ta caccaki shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu kan jawabin da ya yi wa ‘yan Najeriya karo na 63 na...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun Shariar Musulunci da ke zamanta a Gama PRP a Jihar Kano ta bayar da umarnin tsare wasu mutane biyar a gidan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da cewa, ta fara bayar da tallafin naira dubu ashirin-ashirin N20,000 ga ‘yan mata 45,000 domin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyoyin kwadago na NLC da TUC suna duba yiwuwar janye yajin aikin sai Baba ta gani da suka tsara tafiya a ranar...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Domin tabbatar da dorewar isassun magunguna masu inganci da rahusa zuwa cibiyoyin kiwon lafiya na jihar, gwamnatin jihar Kano ta jaddada...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta bayar da gudummawar kayayyaki domin tallafa wa jihar a yakin da take yi da cutar mashako....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A wani bangare na bikin cika shekaru 63 da samun ‘yancin kai, ‘yan Najeriya mazauna kasashen waje sun mamaye babbar hukumar da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN. Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta kama wasu dalibai shida na jami’ar tarayya ta Dutsinma bisa zargin kashe wani matashi mai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Akalla kauyuka 17 ne a karamar hukumar Mangu ta Jihar Filato da suka rasa muhallansu sakamakon hare-haren baya-bayan nan da aka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyoyin Kwadago da suka hada da kungiyar kwadago ta Njeriya NLC da Kungiyar ‘Yan Kasuwa (TUC) sun kammala gangamin hada kan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugabar kotun daukaka kara, Mai Shari’a Monica Dongben-Mensem, ta bayyana cewa kotun ta zartar da jimillar hukunce-hukunce 7,295 da kuma ci...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf Gida-Gida, ya sanar da nadin wasu karin sabbin hadimai a bangarori daban-daban har su 116. Sabbin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sarkin Musulmi kuma Shugaban Majalisar Koli ta Harƙoƙin Addinin Musulunci, NSCIA, Sa’ad Abubakar, Yayi kira ga ƙungiyoyin kwadago da su janye yajin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Kano ta daukaka kara kan hukuncin da wata babbar kotun tarayya ta yanke na cewa ta biya diyyar Naira biliyan 30...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kwamishinan lafiya na jahira kano dr. Abubaka labaran Yusif ya kaddamar da rukakafin cutar mashako wanda tuni ansami bullar cutar a wasu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Kano ta umurci gwamnatin jihar Kano da ta biya hadaddiyar kungiyar amintattun masu shaguna...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar Fulani Makiyaya ta Miyetti Allah a ta yi kira ga gwamnatin kasar ta yi wa duka dabbobin kasar rigakafin cutar...